Innalillahi Wa'Innaa Ilayhir'Raji'uun! 😭😭😭
Allah Ubangiji Ya Gafarta Masa Kuma Allah Ubangiji Wulaqanta duk Masu hannu akan hakan kuma tona asirinsu! dama duk Wanda yaji dadin faruwar hakan!
2026-10-27 09:00:59
0
Musbahu Mustapha ayuba :
Kar a sake ayi masa salla da kuma jana iza ehe
2026-10-27 09:57:04
0
Musa Dahiru :
gaskiya yakamata governati tayi nazari akan mai bayani nan tunda yace agabansa aka kasheshi me yasa bai kira ma aikataba lokacin
2026-10-27 09:26:30
0
bg mankass :
ya Allah yajikan shi da rahma
2026-10-27 08:36:27
0
Badamasi Alhassan :
2026-10-27 07:03:33
0
Abban shaheeda 🥰🥰🥰🥰🥰 :
Angama masa me karkuyi masa wankan gawa fa kuma karkuyi masa sallah
2026-10-27 09:03:16
0
Chaba guidan fako Keita :
yan izzala kunchiga ukku
2026-10-27 09:14:26
0
@Moustiboy95 :
INNA JADDA TA AZIYA GA YAN UWA MASU IMANI ALLAH YA BAMU IKON CIYE WANAN JARABAWA 😭😭😭
2026-10-27 07:57:26
2
@Jafar :
Allah yatsine musu albarka shi kuma Allah yajikanshi da rahmarshi
2026-10-27 08:23:18
1
Hussaein Dawaki :
Wannan labarin ba abun yarda bace, mutane a kula dan Allah, da masussaka ya rayu shi zai bada shaidan abunda ya faro amma maganar gaskiya yawancin irin wadannan labaran karya ne
2026-10-27 08:41:52
0
suleiman :
Kaji wani irin zance kai baka gani ba, amma kana karin bayani,
2026-10-27 07:17:00
0
SIR~KHAN☠️ :
Bai kamata a ci amanar Masussuka ba, a tabbatar an samu ayar yadda ake sallar gawa kafin ayi masa.
2026-10-27 07:54:56
0
MU'ALLIM27 :
😁😁😁
2026-10-27 09:14:15
0
Tijjani Yahaya65 :
[Pray][Pray][Pray]
2026-10-27 08:12:08
0
user7020882312306 :
😶😶😶
2026-10-27 09:55:51
0
yakuba :
❤️❤️❤️
2026-10-27 08:34:53
0
عومر :
😭😭😭😭
2026-10-27 09:10:05
0
SADEEQ🌹 :
🥹
2026-10-27 07:12:25
0
idrisa Ali :
[Heartwarming][Heartwarming][Heartwarming]
2026-10-27 09:22:40
0
Umar Abdullahi :
Allah ya barmu da ƙaunar annabin Musulunci Muhammad Rasulullah s a w ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
2026-10-27 09:18:22
0
To see more videos from user @_frg1, please go to the Tikwm
homepage.