ya Allah yanda wannan bawanaka yarokarma najeriya allah Allah dandarajar dakayima muhammadurrasullillahi kamaida wannan roko agareshi
2026-10-27 21:46:07
16
king ismail :
allayasa.taQare.akanka
2026-10-28 00:30:16
0
Mrs kabeer :
Back to sender 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
2026-10-28 00:52:28
0
Mohammed Lawan :
Allah mu na Rokon Kariyar ka da Ikon ka Ya RABBi
2026-10-28 05:27:31
2
Shamsuddeen Umar :
😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Wallahi mu 'Yan Nigeria dariya ma mu ke ma ka.
Mu kuma 'yan Nigeria mu addua, Allah Ya kawo alkhayri, da zaman Lafiya da karuwar arziki a Niger. Allah Ya kawo alkhayri, da zaman Lafiya da karuwar arzikiba Nigeria.
2026-10-27 16:12:38
13
Mustapha Abba :
Allahu Akbar. yau kuma dan nijar ne yake yi mana muguwar addua. Allah ya kiyaye mu. shi kuma Allah ya maida mashi da aniyar sa. Allah ya isa
2026-10-27 14:27:17
6
Gambo Salisu :
Allah yakare Nageriya da yan najeriya dukka
2026-10-27 16:22:31
6
Sulaiman lawal :
Allah ya tara duk abinda karoka agidanka
2026-10-28 06:22:22
2
khadijahschoice_jewelry& more :
duk mun rikice munji an daddabe mu kuma an daddage mu toh Akan ka ya kamilou 🤣🤣
2026-10-28 00:00:09
2
Hamisu :
Allah yashiryaka
2026-10-28 06:36:32
1
Yusuf Dalha kt :
Allah yamai dama ka addu,arka
2026-10-27 19:36:56
4
To see more videos from user @kamilou.gawo, please go to the Tikwm
homepage.