Allah kasauke mu lfy 🥺kabamu nakuda ta 5 minutes 😭
2026-10-27 14:11:28
118
💖MATAR💖USMAN💖 :
Ya ubangiji gamu da ciki ajikinmu Allah ka saukemu lpy
2026-10-27 10:40:51
98
maman fatema sokoto kayan mata :
ubangiji Allah yasauke mu lfy 🙏🥹🥹🥺
kan hanya muke
2026-10-27 13:42:22
25
mom farhan collection :
ni sheda ce Allah ka sauki duk wata Mai ciki lafia
2026-10-27 12:42:04
35
maryam magaji shehu gwarzo :
muna hanya allah ka saukemu lpy
2026-10-27 14:30:08
23
Firdausi fashion house✂️🧵 :
wllh tunda nasamu ciki nakeshan wahala🥺🥺
2026-10-27 19:55:45
5
Khadee11 :
allahumma la sahla illama ja'altahu sahla, wa.anta taj alul hazna iza shi.ita sahla 🤲🤲🤲
ubangiji Allah yasauki duk wata Mai ciki lpy 🤲🤲
2026-10-27 21:42:39
8
🎀 shalele🎀 voa🎉 :
Allah ya sauke dukwata me ciki lfy
2026-10-28 09:05:34
13
meerah's tasty delight 🍰 :
Tabbas 👍🏻
2026-10-27 13:41:20
1
Umar safiyya :
Dan Allah ka ringa magana da sauri
2026-10-28 11:35:44
0
Mrs khaleeel🥰💞🥰 :
Allah kasauki duk wata maichiki lpy
2026-10-29 14:59:08
3
Mrs Haruna ❣️💕🙏 :
allah ubangiji ya sauke mu lfy dukkan mata masu ciki
2026-10-29 15:55:34
1
zainad Muhammad :
aaaa karkace haka munayi bazaka gane yanda abun yakeba kana wannan halin ai dole kayi addu'a
2026-10-28 21:23:50
1
Maryamdeeyanah :
Insha Allahu Daga Yanxon zan dinga yi
2026-10-27 17:50:32
4
Halima Adam :
جزاكم الله خيرا 🙏🏼
2026-10-28 01:48:47
1
user7370484509607 :
اللهم صل على نبينا محمد وسلم ❤️❤️❤️❤️
2026-10-27 14:26:22
4
FIRDAUSY🥀 :
اللهم لا سهل إلا ما جعلته سهلا وأنت تجعل الحزن إذا شئت سهلا
2026-10-28 22:06:04
1
Hauwa🎀 :
Ina qaunar mijina sosai❤️🫂
2026-10-27 15:51:30
0
Soft girl🌹💛 :
Nima shaida ceh wlh a lokacin da na rinka lazimtar wannan adduar lokacin inada ciki banma San fa’idar ta wajen haihuwa bah amma de nasan cewa addu’ar na saukaka wa bawa yayin da yake cikin stanani
2026-10-27 13:58:04
3
🥀Hafsat🥀 :
allah yashiga lamarinmu mu masu ciki
2026-10-27 19:25:46
2
matar mijinta :
Allah kasauki duk wata meciki lfy muma shekaranjiya mukasauka