@kabawao1: - Wannan mutun ya karyata wannan Hadisin ❌️ (Hadisin da MANZON ALLAH ♥️ Yace: duk wanda kalmar sa ta karshe LAA ILAHA ILLALLAH zai shiga ALJANNAH). shi kuma yace bai yarda bah ❌️ - Abokina kaje kasan meh addinin ka yace akan wannan MUTUN Idan kanaso ka kalla VEDION da yakaryata wannan HADISAN 👇👇👇 https://www.facebook.com/share/v/1CtFa6KhA9/
Ai ba wannan hadisin kadai ya karyata ba dukkanin hadisai ya qaryata su. Allah ya hada shi da halin shi
2026-10-27 10:41:18
1
almustapha 🇳🇪🇳🇬 :
🇳🇬 :Babu wani mutum da aka taba yi mai suna Masussuka, karya ce kawai , rigima ce kawai. Idan kuma ba haka ba, kawo ayat!👌
2026-10-27 12:38:20
0
Onelove :
yanzu dai zakayi bayani
2026-10-27 08:50:34
0
@currency080 :
Kai akwai matsala,a al'amarin wannan mutumin.
2026-10-27 11:33:29
0
Rabiu Sulaiman :
ayau dai kominene kariga kagani
2026-10-27 08:51:07
0
📚فاروق ابن إبراهيم السلفي 📚 :
🥰🥰🥰
2026-10-27 10:46:13
0
UMAR MUSTAPHA A.M.V :
Wani in ya mutu ya huta, wani kuma in ya mutu an huta da shi"
Inji Annabi.
Ya halatta a yi farin ciki da mutuwar wanda yake yaɗa ɓarna da fasadi a bayan ƙasa.
2026-10-27 11:07:53
0
To see more videos from user @kabawao1, please go to the Tikwm
homepage.