@shams_stitches: ME YA SA YAYA ADNAN BOYE SIRRIN #😱🔥 GOYAN KAKA PART 2 YA KAWO SABON AL'AMARI! A gidan nan, ba kowa ne yake bayyana gaskiya ba! 👀🤫 Nadrah tana da halinta, Yaya Adnan kuma yana da nasa sirrin. Shin me zai faru idan gaskiya ta bayyana? 😳💔 ❤️ Ku kalla har ƙarshe! 👇 Ku gaya mana a comments: Kuna tare da Nadrah ne ko Yaya Adnan? 😍 Ku yi LIKE, SHARE, ku kuma FOLLOW domin kada ku rasa PART 3! 🎬❤️ #GoyanKaka #GoyanKakaPart2 #HausaDrama #HausaFilm