ya Allah kasa muzamewa mazajen mu sanyi idaniya muzamewa iyayen sadakatu jariya 'ya'yan mu kuma muzamar masu iyaye nagari ya Allah kayi riko da hannayen mu akan tafarkin gaskiya ya Allah kasa mu cikin rahamarka😭😭😭🙏
2026-10-27 21:31:51
33
DOGGARO DA ALLH ❤️❤️❤️👑👑 :
allah shiryemu
2026-10-28 12:10:20
1
Mom suhail collection :
hijaban fa is available
2026-10-28 07:25:59
1
jeeddah saleh :
dan darajar Allah aturomin number mlm,
2026-10-28 06:40:21
2
duniar dumki fashion design :
Dan Allah kudena rufe saving sabo da mutane sudunga Amfana
2026-10-28 07:45:51
1
_khadimah :
Dan Allah wayake da numban malamin nan🥺
2026-10-28 04:50:16
2
𓆩👑𓆪 𝐁𝐈𝐍 ℍ𝕠𝕠𝕕 𓆩👑𓆪 :
ya allah kabamu ikon zama da matanmu lafiya🥰🥰🥰
2026-10-27 12:06:32
9
Amkhad27 :
liktan zuciya
2026-10-28 08:32:42
0
fitimamusamuhammed :
Allah ya karama lfy
2026-10-28 08:30:22
1
Amina Master :
allah kara bada lafiya baba
2026-10-28 11:28:36
1
umar garba :
Allah ya karawa rayuwa albarka mallam
2026-10-28 11:00:46
0
aminaabubakar44308 :
maa cha Allah ubangiji Allah ya qaara wa malam lafiya da imani