gskyr mgn wlh duk duniya babu wanda zaifi Alaramma jin zafin mutuwar mln yahaya masusu Allah ya bamu hakurin rashin sa Allah kuma ya jikan sa da rahama
2026-10-27 13:48:28
88
Mahmde :
الله.اکبر🤲🤲
2026-10-27 17:45:46
0
Souleymane :
Nifa wlh tun safe hawaye nake
2026-10-27 15:26:22
37
BABBA_KANO_1🌴 :
Allah yakara nauyin kasa 😜😜😜😜
2026-10-27 14:02:25
22
RABIU FANTEKA :
Ameen summa ameen 😭😭
2026-10-27 17:23:39
0
Alh Hamisu :
Allah yakarbi shahadar malam allah yafemasa kura kuransa
2026-10-27 12:34:54
20
@user2465663412884 :
DON ALLAH KU BARSHI SE RANAR ARFA.
2026-10-27 13:59:09
15
manager :
wlh ina kallon alaramma naji hawaye yasaukomin allah yakarbi shahadarka malan
2026-10-27 14:51:12
11
Sulaiman Umar sabga :
Allah sarki wallah malam har ya bani tausayi
2026-10-27 12:15:28
6
اهل السنة والجماعة :
shin akwai janaiza aqur.ani
2026-10-27 17:54:43
3
Adamu jikan jaje :
Masha Allah Allah yajikan mln Allah ya sakamasa
2026-10-27 13:47:56
7
S2 OO boy :
ubangiji Allah yajikan malam da rahama yasa aljannace makamar sa
2026-10-27 15:25:57
2
baiwar allah🇳🇬🇸🇦 :
ya Allah kawula kanta duk Wanda yake da hannu amutuwar malaminnan yarabashi da iyalinshi mabiyanshi innalillahi wa inna ilaihirraji un 😭
2026-10-27 15:57:08
2
MR_PRINCE 001 :
Ynx Agayamuna Inda Ankaga Sallar Janaza Da Sharudanta A Alkur'ani Muna Jira
2026-10-27 23:51:49
0
official mijin jamila :
wlh malam yamutu amma sujira fushin allah allah yamaida mana masadinsa
2026-10-27 13:55:19
7
@ dan musty :
Muna gayatar Jana izza ranar jumma a
2026-10-27 18:00:29
3
maman Albani :
ubangiji Allah yagafarta mashi
2026-10-27 12:17:01
5
@mikailou227 :
Allah gafartawa mlm
2026-10-27 13:44:25
3
Mahmoud Tukur Daura :
2026-10-27 16:26:08
1
Kadi Mahamadou :
alha ya jikan malan
2026-10-27 17:09:15
0
yunus yus :
Allah ya jikansa da rahama yasa aljana ce makoma
2026-10-27 13:31:37
3
Hussaini Kabiru :
"Wani ya mutu ya huta, wani ya mutu an huta da shi"
Inji Annabi.
Ya halatta a yi farin ciki da mutuwar wanda yake yaɗa ɓarna da fasadi a bayan ƙasa.
2026-10-27 20:02:26
2
danjalele :
Allah ya gafarta ma shi.
2026-10-27 12:12:45
3
Mashakur salisu :
wlh Allah Saeda naji karatun maja bakin shek yahaya masussuka naji hankali na ya tashi Allah ya jiqansa da rahama Ameen ya Allah 😭😭😭
2026-10-27 14:16:34
2
binti ali :
wani irin ranar juma'a za a jana'iza mutumin da ya rasu ku binne shima allah ya jikansa ya gafarta masa meye wani kuma ranar juma'a allah dai shi yake gafara
2026-10-27 17:49:49
0
To see more videos from user @imamrasheed, please go to the Tikwm
homepage.