@cpontopneh: Bana kowacce akida kuma bana kalubalantar kowa akan abinda ya yadda dashi_ Allah yasa mu dace.

cpontop
cpontop
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 27 October 2026 12:12:51 GMT
20271
3125
163
106

Music

Download

Comments

aumarlele
Dan gwagwar Maya 🦅🇳🇬🦅 :
thanks
2026-10-30 07:41:50
0
abba.bala14
Abba Bala :
y kcp on top during world cup
2026-10-28 14:04:09
0
baseeruabubakar3
baseeru002 :
wllh masussuka dan ajanna ne wllh in sha allah 🤲🤲🤲🤲
2026-10-27 15:45:17
14
fillafillane
ISLAMIC QUOTES 💌 :
Cp masussaka akwai wanda suke daure masa gindi barin irinsa acikin alumma hatsarine wanda ka iya jefa milyoyin mutane cikin halaka badaidai bane dalibin ilim yana sauraren shi saboda ze kawo shubha wanda indai mutum ba malami bane se yarda batare da nazariba Nidai Abunda zance Allah yakara nauyin kasa 🤲🤲
2026-10-28 04:46:52
0
baiwarallah6
Nana Rukayya Adam :
nima nakasa tan tancewa wlh
2026-10-28 12:11:50
2
sakinamuhammamd1
sakinamuhammamd1 :
wlh nima dai na rasa dalilin kiyayyar da sukewa mutumin nan🥺🥺🥺
2026-10-27 12:40:17
3
abban.nusee
Eng teejay Madrid :
wlh kuwa
2026-10-29 18:15:10
0
auwal_d_promise
Auwaldpromise :
Allah yasa kayi irin mutur sah 🙏
2026-10-27 19:48:17
2
m.sani4444
Muhammad :
Gubar aƙida ta rinjayi ilimi a zukatan wasu Musulmi, har suke murnar mutuwar ɗan uwansu Musulmi saboda bambancin aƙida. Muna maka addu’a. Allah Ya jikanka da rahama, Ya haɗa ka da Masoyinka, Annabi Muhammad (S.A.W.), a Aljannatul Firdausi. 🤲🏻 Ameen
2026-10-28 03:18:43
2
rimayeabubakar726
Abubakarusman :
cpontop kakyalesu kawai wllh kiyayyar masussuka tasaka mutane da yawa ko kafadi gsky sunsani amma saboda muguwar aqida basa yarda mutum maimakon ya maida hankali akan shi tashi rayuwar domin ko yanzu mutuwa tazo kasamu abunda zakajema Allah subhanahu wataala dashi amma masussuka tashi tayi kyau insha allah
2026-10-28 12:51:04
1
nazifinazirukasanki
Nazeey-kasanki :
Allah ya gafarta mashi
2026-10-29 09:14:18
0
awalibanki
awalibanki :
ina yinka
2026-10-28 19:09:50
0
adamu..ibrahim2
Adamu Ibrahim AES🇳🇪🇲🇱🇧🇫 :
gaskiya ne👍👍👍
2026-10-28 13:54:39
0
mohddanzaria32
mohd danzaria :
wlh hk sukeyi
2026-10-28 15:51:49
0
jafarmagaji01
Jafar magaji :
Allah ya kare mana imaninmu
2026-10-28 17:55:58
0
ibzafass12
I&b💫zafass💫12 :
Kai barafa kaji in fada mana masusuka ya huta insha allah
2026-10-27 14:15:06
2
abban.nusee
Eng teejay Madrid :
a a cp yafada
2026-10-29 18:15:31
0
muhammad.kd4
Muhammad kd :
sune fa
2026-10-28 10:41:58
0
user8820816812933
Bello Ibrahim Usman 0990 :
gaskiyane
2026-10-28 11:19:10
0
baiwarallah6
Nana Rukayya Adam :
Aini ban yaddama Ka haddace dubu biyun ba
2026-10-28 12:13:11
0
sanimarvelous
Mohammad sani 😎 :
duk tafiyar su daya
2026-10-28 13:50:39
0
saniibrahim590
saniibrahim359 :
gaskiyane
2026-10-28 14:58:20
0
binsalis7
Ibrahim Salisu Mahmud :
ko hadisi 100 ba ka haddace ba alkur'an
2026-10-28 12:02:57
0
abubakarsani1440
abban rabi'atu :
Gaskiya ne
2026-10-27 12:20:41
0
To see more videos from user @cpontopneh, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About