nifah rashen tsoron bawan Allah nan sheke birgeni ubangiji Allah yakara daukaka
2026-10-28 11:01:33
2
Ibrahim chibla :
😁😁😁 wlh inayinka Dan baba
2026-10-28 09:44:45
2
IbraheemMuaxxerm :
wata Rana Madugu yatura mu aiki, kwana 4 Babu Alawus ba fansho ba gratuity, gaskiya Ada munyi hauka, Allah ubangiji yasakawa da Mai girma Gwamna da Alkhairi.