gaskiya banyarda da wannan maganarba inaganin afahimtata anyi wannan voice ne DOMIN akauda hankalin mutane daga wadanda akezargi
2026-10-27 14:20:12
94
Mr. k :
Hakan ya tabbatar da dacewa masussuka akan gaskiya yake
Allah ya gafarta masa
2026-10-27 14:53:53
124
Al'Amin Usman :
Allah ya kara nauyin kasa
2026-10-27 13:56:26
80
dausaraprime :
Wallahi Oga kai ma ban yarda da kai ba.
2026-10-27 14:17:20
69
danmama_solar_solution :
Suwaye Ansaru pls?
2026-10-27 13:21:33
30
Haidar4141 :
Allah kajikan sheik jafar da albani
2026-10-27 16:31:35
23
shamakin waka :
gaskiya ni ban yarda da wannan jawabin ba shirine
2026-10-27 14:06:05
34
NAFIU ☪️📿 :
To kai bulama shin kai kadai suka turoma voice din kuma meye alaqarka dasu pls inason amsa
2026-10-27 14:51:54
37
Ibrahim ya'u :
innalillahi wa'inna'ilaihiraji'un 😥 Allah ya isar mana mu yen izala
2026-10-27 13:39:00
151
ummu Imran collections :
Amma andauki hakki yan'ahalus sunnah Allah yasaka musu
2026-10-27 15:17:09
20
A YARO ✦ ✍️♡ :
Allah ya sakawa musulunci da Muslim.. Allah ya jikan malam
2026-10-27 14:52:33
16
mustapha musty :
Allah yajikanshi da rahama yasa aljanna makoma
2026-10-27 13:25:44
32
M-Bafashi :
Malam Bulama Ina Source din wannan Audion ko pages din su ko Kuma sun Turo maka shi ne a matsayinka na Dan Jarida
2026-10-27 14:03:16
16
Deen Abu :
Salam Dr. acikin bayanin ance adaren talata da misalin karfe 8:30 na dare Allah yayi amfani da wasu sojoji wajen kawo karshensa malam yahaya masussuka wanda azahiri ba haka bane, an kasheshi ne ranar litinin da misalin karfe 7:30 zuwa karfe 8:00 na dare
2026-10-27 14:18:46
11
Muhammad Kabir :
kaiii ban yarda ba wllh
2026-10-27 13:56:15
15
umarabubakar9875 :
allah ya kara Masa nauyin kasa 😳
2026-10-27 15:50:01
5
Arc. Gimbason :
walahi karya ne, he said Talata, where as it happened on Monday. so there is no truth here
2026-10-27 14:30:41
8
A.A CHEMICALS STORE LIMITED :
Wanda Bai Yaddaba Yayi Sauri Yatai Court Kafin Su Tashi
2026-10-27 15:09:57
5
Muhammad bala :
Allah ya jikan malam jafar da albani
2026-10-27 14:07:59
9
Aminu_10k$ :
A ina suka sake audio din
2026-10-27 17:32:04
1
I'M ABDUSSAMAD :
Wannan ai ba hujja bane Dr sabida audio kawai Cnt satisfy
2026-10-27 16:18:11
0
M SADEEQ🎤🎤🎤KT :
Masha Allah gsky Anan Kam sunyi abu mai kyau
2026-10-27 16:44:23
3
I𝗜𝘀𝗺𝗮𝗲𝗹 𝗜𝘀𝘀𝗮𝗵 :
Allah Kara Nauyin kasa
2026-10-27 15:45:44
3
Ahmadeey_ :
Allah ya kara Nawuyin Ƙasa🤲🥰
2026-10-27 15:27:30
4
senior man :
akwai banbanci tsakanin ansaru da izalah ne?
2026-10-27 15:38:13
2
To see more videos from user @bulama_bukarti, please go to the Tikwm
homepage.