@medicaltips08: Learn about the possible side effects of different family planning methods #FamilyPlanning #WomensHealth #DrLadan

Medical Tips 🩺
Medical Tips 🩺
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 27 October 2026 15:39:39 GMT
50353
1664
108
138

Music

Download

Comments

user5269185614148
saffnah :
menene illan avro Appetit da super ba time
2026-10-28 07:24:03
0
zulihatdayyabu
@@matar mijinta@@ :
dan Allah yanasaka mutun inyayi fistari sai jini yabiyu baya mekesa haka dan Allah
2026-10-28 07:33:21
1
user3666149488078
Mrs Agashe 🥰🥰 :
yanzu shekara Na biyu da denawa haryanzu shuru nida planning har Abada wlhy
2026-10-27 16:26:17
1
eshaesha1317
Ashum2020 :
Ni duk planning din da zanyi ma sai nayi ciki 🥺
2026-10-28 09:05:03
1
maryam.musa672
Maryam Musa 🥰🥰🥰 :
mhmmm ml
2026-10-28 10:29:43
0
shawela6
Hadeeza :
wlh nikam nayi am alhamdulillahi lafiyana kalau🤲
2026-10-28 10:22:16
0
usersaniahamedme
hassana sani saleh :
nikuma nasaka na bakin mahaifa IUD bbu matsala
2026-10-27 21:38:25
1
herveevtie010
herveevtie002 :
sayanafa ?
2026-10-28 00:16:38
0
dogarogaallahjari5
👑 ملكه :
Dan allah inaso muyi magana
2026-10-27 17:17:25
0
khadijarano
Khadija :
Har da infection ko?
2026-10-27 23:21:00
0
umma.walida
Umma Walida :
malam ni Kuma majina tayi min yawa ta hanci
2026-10-27 18:24:28
0
matar.zaujiii
ℳ𝒶𝓉𝒶𝓇 𝓏𝒶𝓊𝒿𝒾𝒾🫂🥀✨ :
Dr tunda na saka in plan al’adata ta dauke dan Allah inaso ayimun bayani hakan da matsala ko babu?
2026-10-27 16:20:54
0
nasreem364
b💝b💝 Noor🥰🥰 :
pls allura wata biyu fa tana da matsala pls Dan Allah
2026-10-27 20:19:05
0
mrsidris7
Mrs 𝐈𝐝𝐫𝐢𝐬💍❤️🌸 :
Allah yasa mudace daddy Ykk yakwana biyu
2026-10-27 16:04:26
0
xubeeycollection
xubeey collection :
Dan Allah menene maganin karyashi
2026-10-27 17:57:19
0
rukaiyyamuhammad44
Rukaiyya Muhammad :
nikuma nasa yasani zuban jini lna neman magani a fadamen Please doctor
2026-10-27 18:31:53
0
maryammusa2017
Maryama :
nikuma alada bayazuwa sai nayi lnsacen sai naga kaɗai
2026-10-27 19:29:06
0
mumayman2
Ayman's Shop 💯 :
aini shaidache yau ganin shekara shida shiru
2026-10-27 19:46:41
0
fatima.abdulhadi13
Fatima Abdulhadi :
don Allah likita idan mace tayi bari tana iya samun ciki kafim al,adarta ta dawo?
2026-10-27 18:13:47
0
adomatiabarchi
Ado :
Dan Allah Malam idan mutum yana yayi family plm anma basai yayi aiki da magani ko allura ba yaya yakama ta yayi
2026-10-27 20:22:28
0
user1932167908663
haneey mk :
10 yrs ba haihuwa
2026-10-27 22:40:59
0
user481239868808
mom irfan :
doctor please nasamu ciki wata daya kuma ina shayarwa yaron shekararshi daya gashi yadaina cin abinci please wani magani yakamata na bashi ?
2026-10-27 19:29:26
0
user87211726saly
PRINCESS SALMA🦋 :
dakta dan Allah idan kayi missing Period kuma kanajin alamun ciki pt kuma yasa negative nafitsari dana jini
2026-10-27 16:53:44
0
um.adnan926
um adnan :
Dan Allah Dr idan akayiwa mutum wankin ciki duk wani sanyi da yake damunta yana tafiya
2026-10-27 19:30:07
0
firstlady790
طيبة محمد🤍💫 :
duka wnnn abun yawan kibane kawai bansamu ba[Crying]
2026-10-27 16:28:43
0
To see more videos from user @medicaltips08, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About