@kibannachannels: Replying to @daddy_dad2

KIBANNA
KIBANNA
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 27 October 2026 15:49:40 GMT
4252
629
67
10

Music

Download

Comments

208_humanityfirst
humanity first :
that's The fact..!! famansha'a fal yumumin..
2026-10-27 15:59:14
0
ni_bahaushe_ne
Bahaushe :
Allah ya Saka da alkhairi barrister Naji sheikh masussuka Yana cewa Shi duk hadisin da yaci Karo da ayar Qur'ani ko ya Taba kimar Manzon Allah Bai yarda dashi ba Amma duk hadisin da yazo daidai da Qur'ani ba Shi da matsala dashi dan Allah me zaka ce akan Hakan?
2026-10-27 17:05:56
2
djadi.mainassara
أبو آسية :
tabbas wannan shine zance na gaskia kibanna rabu da Yan son zuciya gaskia ga fili take
2026-10-27 18:41:01
1
realfalkao
Real Falkao🥰🥰🥰🥰🥰 :
Legend always is a Legend 🦾
2026-10-27 16:12:57
1
maxayaya01
Sadiq Maxäyáyá :
Kuma dai sallah itace A'AZAMUL IBADAT
2026-10-27 16:29:25
3
001yardsaller
ISHAQ COLLECTION NIG LIMITED :
ALLAH YA KARA LAFIYA DA NISAN KWANA MAI AMFANI 👍
2026-10-27 15:55:03
2
umarsanigaro
Umar Sani(scientist) :
gaskiya ne
2026-10-27 19:58:04
0
user7096005406711
Hassan harunaharuna :
Babu wani videonka Wanda banyi liking Amma daga yanzu mun rabu
2026-10-27 17:35:57
0
manager_gombe
MANAGER GOMBE :
Wanan shine iya kar gaskiyar
2026-10-27 15:59:03
3
ysonnation
Y SON NTION...💫✨⭐️ :
Duk de irin kisa daya aka musu Allah ya jikansu da rahama
2026-10-27 16:30:21
0
danjumanasir
Danjuma kt :
Qur ani yabarmana kome mude da Qur ani kadai muka dogara 🙏🙏🙏
2026-10-27 15:55:10
0
sabiboy055
abu suleiman :
hmm ai.mutu ne basason gaskiya wllh barrister
2026-10-27 16:38:07
2
bossmam49
Fateehu musa :
gaskiyane Allah yacshirya akan daidai
2026-10-27 18:33:25
0
skylinedecorations
Muhammad saeed :
Allah ya maka albarka💯
2026-10-27 15:59:35
1
assalafy119
user5881938194554 :
maganarka gaskiyace 💯 bisa 💯
2026-10-27 16:31:16
1
mrfresh6212
MUHMD AUWAL ABDULLAHI FULANY :
Wnn gaskiyane kibanna inyatafi daman badonshi kazaunaba
2026-10-27 17:00:25
0
adamsi.adam41
Adamsi Adam :
gaskiya ne
2026-10-27 18:06:55
0
abuu___sadeeq
sunnah insha Allah :
Dan Allah karera mana karatu Dan Allah [Pray][Pray][Pray]
2026-10-27 18:01:16
0
machaallah315
Sabiou.227🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪 :
Macha Allah
2026-10-27 16:32:36
0
ajnan73
HAUYAKS COLLECTION :
Allah ya saka maka da Alkhari
2026-10-27 16:29:08
0
ridwan_dan_dubai
Ridwan_Dan_Dubai :
jazakallahu khairan
2026-10-27 16:39:03
0
hassansani470
Hassan sani :
Allah yayi maka albarka 💯💯💯
2026-10-27 18:09:14
0
aberick04
Aberick infos🇳🇪 :
Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barkatuhu. Barrister dan Allah kayi bayani akan audio dake yawo akan Wanda suka dauki alhakin kasheshi
2026-10-27 17:08:30
0
ridwan_dan_dubai
Ridwan_Dan_Dubai :
jazakallahu khairan 🙏💝💯🇳🇬
2026-10-27 16:38:43
0
ahmadishaq282
ibnishaq12 :
wannan gaskiya neh 💯☝️
2026-10-27 16:52:41
0
To see more videos from user @kibannachannels, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About