Dan Allah abani amsa da ingantacciyar hujja ta Al Qur'ani zalla,
1_Tayaya za ayi masa Wankan gawa??
2_wace irin sallah za ayi masa sallar gawa??
3_raka'a nawa za ayi masa??
4_wane irin kabari za aginamasa??
5_a kwance za asakashi a kabari ko a tsaye??
6_ina fuskarsa zata kalla acikin kabarinsa??
7_idan an binneshi wace irin addu'a za ayi masa??
Yace hadisin annabi karyane afadamin yanzu yanda zakuyi wajan jana'izarsa da koyarwar Al Qur'ani zalla.
2026-10-27 16:59:01
1
baban kaussar ne :
masu akida irintashi kuna lokaci kutuba kamin taku wlh akwai tanbaya kabari doli ne
Wannan abin fa duk karya ne babu wani masussuka da aka kashe duk hada rigima ne idan kuma akwai to jawo ayar! Yarda aka kashe Husain jikan Annabi Muhammad sallallahu alaihi wassallam babu aya haka shima nasa babu Aya don haka karya ne tada rikici ne kawai !!!
2026-10-27 22:21:09
0
hamisuamusa239 :
kai kam yanzu ka daku da kyau ko
2026-10-27 22:10:29
0
To see more videos from user @yaralhusannah, please go to the Tikwm
homepage.