Lokacin da ina makaranta haushin mata nikeji 🥺bansan dalili ba🤷🏻♂️
2026-10-27 22:28:17
4
Jay :
The boy get mind🥰
2026-10-27 21:55:39
1
Call me, Mohan🤞 :
nifa banasan inga Ana soyayya😩
2026-10-27 22:19:17
2
💫M ABEEY💫 :
Allah sarki khadija ko yanxo tana inah?🥹❤️
2026-10-27 21:54:58
3
Muzammil@ :
wa ya gayama abokinaa
ai ynz babu soyaiyar gsky
ka sake tunani
am ina da hujja
2026-10-27 22:14:16
1
shamsudeen sani :
Allah Sarki maimunatu ubangiji Allah yabaku zaman lfy 🥹🥹🥹🥹🥹🥹🥹🥹
2026-10-27 22:50:57
2
IBRAHIM MUHAMMAD :
Wallahi sai nayi saving duk da kin rufe
2026-10-27 22:30:53
2
Black_ man :
sai na tuna ni lokacin Ina small
2026-10-27 21:19:43
3
ceno dan sabga :
wana gari ne nan
2026-10-27 21:55:31
1
🌼 أبو بكر إسحاق🌼 :
Allh sarki ummussalama ☹☹☹
2026-10-27 22:30:09
0
Surajo Ibrahim :
Har na tuna da amina iliya😔🥺
2026-10-27 21:50:03
1
Abakargemu :
look at their steps
2026-10-27 21:42:49
0
sani ibrahim Ahmad :
nima haka wllh an burgi ni
2026-10-27 21:30:13
1
Earshart Adam🥰 :
Ayya badamasi nah💖
2026-10-27 22:20:18
0
ZAINABA🫂❤️🩹😎 :
Wllhi nima sun mugun burgeni 🥺💔🥰
2026-10-27 22:29:11
0
Ahmad Hassan :
😊😊😊 Allah sarki rayuwa
2026-10-27 21:23:26
0
Jidda Alkali jime :
wlh kam Muna Allah Allah akurimo school fees randa Ina secondery saboda mosamo muyi yawu mana suyiwa rayiwa kinan Amma yanzu tayi aure beb allah yabaki zaman lfy da zurian tayyiban Allah yabani nima Wanda zatafahimcini
2026-10-27 21:21:59
0
Baba_jaloh⚽⚽ :
Gaksiya yarnanan sunmin kyau matuka
2026-10-27 20:12:43
0
Müsty _ m.i.b🥹💙 :
Allah sarki I remember my first love how it started 🥺🥰
2026-10-27 21:01:50
0
khãlëëď Bñ wãĺëëď :
Allah sarr to sarkii
2026-10-27 21:51:07
1
ALEEYU COMMANDER💣❤️🔥 :
Allah sarki nana ƴaƴan ta uku yanzu abokina dan layin mune ya aure ta🥹
2026-10-27 23:31:14
0
💫𝘋𝘈𝘕_𝘚𝘈𝘜𝘙𝘈𝘠𝘐𝘐🦋🦋 :
Allah sarki Amirana tayi aure yayanta biyu amma haryanxu ina jinta a raina wlh
2026-10-27 23:18:30
0
Gentleman😎 :
Ni damuwa t azo ase likkafani
2026-10-27 23:09:29
0
A2 Global Ventures | Acrylic :
irinta nayi tagudu tbarni
2026-10-27 23:24:24
0
To see more videos from user @real__omar_, please go to the Tikwm
homepage.