Wlh babu kaffara imam mansur yafika kusa shugaba s a w
2026-10-27 18:56:04
98
~°~khadeejatou~°~🧕🏻 :
Bana son shehu mai son shehu ma bana qaunar sa/ta
2026-10-27 20:24:37
61
𝐒𝐀𝐋𝐀𝐇𝐔𝐃𝐃𝐄𝐄𝐍🌹📿 :
wllh indai mutum bazai so shehu ba bama tare dashi ko waye shi😎
2026-10-27 19:24:14
35
single life 😎📌 :
keutar riyace aee wlh kuwa
2026-10-27 21:19:29
2
DAN MAMANSOU✅ :
Wallahi duk abunda kake dashi indai bakason shehu ibrahim banasonka kuma bana taredakai
2026-10-27 19:27:51
13
SISE :
Dan gaske bamasanka duniya da alahira arziki abunbanzane
2026-10-27 20:07:54
14
Barrister👨⚖️⚖️ :
Asaki kowa Akama Annabi 🙏🥰
2026-10-27 20:20:53
44
Hassan mai dort mund :
Alhaji Dan gaske Allah yahadaka da masoyinka annabi Muhammad s a w duniya da lahira
2026-10-27 19:39:48
19
saidu hashimu :
wanda bayason shehu Ibrahim bama sonsa ko waye
2026-10-27 21:23:18
7
suleman Yusuf :
dukkan wanda bayason shehubama son sa wlh
2026-10-27 20:03:19
7
yusuf inji3 :
nifa kabirgi ne
2026-10-27 18:46:20
25
AMK ELECTRIC CONCEPT :
ni wlh kayimin daidai
2026-10-27 18:51:46
15
Al'Amin Usman :
ai dan gaske aikin ka yayi kyau sosai wlh
2026-10-27 18:19:50
13
Masoyin _Annabi_ Uba :
Gaskiyane Allah Ya Kara Son Ma'aiki Saw 🤲
2026-10-27 19:00:24
9
Bash1000 :
kayi dai dai Alh Dangaske
2026-10-27 18:56:12
11
DON K OUTFITS 🛍️🚀🌎👔 :
Ka chika dan gaske
2026-10-27 19:01:16
8
Bin, shuaib'' :
Alh dan gaske wllh kayi daidai 👍
2026-10-27 18:51:05
8
C,E,O🔥🔥 :
Muna bayanka dan gaske 💪🏻💪🏻💪🏻💪🏻
2026-10-27 19:08:19
7
Harazemeee Aleeyou :
yabon ka shehu mansir yayi
2026-10-27 18:56:14
7
Prince💛 avdoll :
Afuwan malan Dan gasake tabbas Kai masoyin manzan Allah s a w ne. kuma kinason bayin Allah masoya manzan Allah s a w. Amma kuma ni inajin dadin ganinka acikin hidimar ma aiki s a w Dan ya kamata afahimci juna Dan Allah 👏👏👏
2026-10-27 19:04:55
5
@sodeeq😎 :
kafa yi daidai wlh Dan gaske
2026-10-27 18:54:54
5
@Ibrahimdankasuwa :
Kar a manta dayima shehu ibrahim salati
2026-10-28 02:36:18
0
Ibnmamah :
Alhaji Dangaske, insha Allah akan daidai kake saboda haka ko shakka babu katsaya tsayin daka mutukar ba maganar Annabi za ayima ko ayimanaba muma bama tare dasu anan Yobe. Muna rokon Allah Ya baka kariya Yakuma tsaremana Imaninmu
2026-10-28 04:41:21
1
SSP336 :
muna tausayin dan gaske
2026-10-27 19:09:40
2
To see more videos from user @hon_abbaji, please go to the Tikwm
homepage.