@aminu_gangaran: Kungama naku amma kujira….?#zaria #pppppppppppppppp #nijar #kanotiktok #bauchi

Gwani Aminu Gangaran
Gwani Aminu Gangaran
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 27 October 2026 18:19:55 GMT
42781
9172
577
4986

Music

Download

Comments

baiwarallah143
.🖇️.𝑨𝒃𝒆𝒆𝒅𝒂𝒉🧕 :
Ya hayyu ya qayyumu [Crying][Crying][Crying]
2026-10-27 23:32:40
0
solomonjosey
oneperson🏟 :
ni kiristane amma wallahi yanda naji zafin mutuwar malam banji zafin mutuwar mahaifina haka ba😭 😭 😭😭😭😭
2026-10-27 20:17:34
66
moonyah.enterprises
Moonyah Enterprises ⭕ :
na rantse da Allah tun jiya nake fama da tunani . na Rasa me zanyi wallahi
2026-10-27 19:22:14
45
user4873153925558
Abdul suraja :
Allah yajiqan Mallam
2026-10-27 21:15:33
0
hamisuibraheem3gmail.com
his 3 :
kuna da right
2026-10-27 22:27:17
1
gausiyyah8
Gausiyyah :
ayi hakuri Allah yana nan
2026-10-27 19:15:19
25
haisal.nguru
Haisal nguru🥰🥰 :
wlh Saida larabawa na suka bani hutu sabo da tashin hankalin da suka ga nashiga
2026-10-27 20:23:37
11
masussukamedia7
Muhammed adamu :
Allah ya Tona asirin su
2026-10-27 18:34:33
21
mujazzabi.mina
mujazzabi :
Wllh hakane malam
2026-10-27 19:18:49
9
umarbala050
usama Umar bala zage :
wlh nima haka akwai Allah
2026-10-27 19:17:50
10
zubainazataha3
masoyiyar manzan Allah s a w :
kar amanta ayiwa annabi salati
2026-10-27 20:05:46
12
yusufidris827
BEBEJI001🇳🇬 :
Allah yajikan malam darahama 😭😭
2026-10-27 18:54:41
18
aminuokaymusic
aminu lawal kuki :
wannan gsky ne Allah yasaka
2026-10-27 18:43:58
10
mai.zamani907
mai zamani :
Allah ya kara lfy 🤲🤲🤲
2026-10-27 19:17:53
11
nassgold36
Nasiru Salihu :
kawai don yace a zauna lafiya
2026-10-27 20:19:47
6
yusifnasir773
ibrahimdankasata227 :
111111
2026-10-27 20:16:37
0
jafarou.arouna2
jafarou Arouna :
gaskiya
2026-10-27 19:01:36
7
hamza.wasalin
Hamza wasalin :
gaskiye
2026-10-27 19:18:25
7
kuburayahayah123
hotijah :
sunsakamu acikin kunci zuciyoyinmu sunataradadi ya allah💔💔😭😭😭
2026-10-27 20:19:49
5
mustapha.khalid
Mustapha khalid :
Wlh kuwa gwani ✊✊ Allah ya jikanshi da Rahma yasa jannatul firdausi ce makomarsa alfarmar shugaba S.a.w.w.😭🙏😭
2026-10-27 19:20:24
5
suleimanabdullahikdd
Suleiman Abdullahi :
yanzu zegane akwai azabar qabari kobabu
2026-10-27 23:15:56
0
solder750
DAN_AGADEZ☠️🪖🇳🇪 :
Allah yajikan sheikh yahaya ibrahim masussuka 😭🙏🥺
2026-10-27 22:38:12
2
ismail.a.sadiq6
Ismail A sadiq :
Allha ya Kai haske kabarin malam
2026-10-27 20:53:17
1
mohammad.inuwa5
Mohammad inuwa :
Allah yajikansa
2026-10-27 22:01:26
1
shaabn7
shaabn7 :
Taka tayi kyau Gubar aƙida ta rinjayi ilimi a zukatan wasu Musulmi, har suke murnar mutuwar ɗan uwansu Musulmi saboda bambancin aƙida. Muna maka addu’a. Allah Ya jikanka da rahama, Ya haɗa ka da Masoyinka, Annabi Muhammad (S.A.W.), a Aljannatul Firdausi. 🤲🏻
2026-10-27 20:52:18
2
To see more videos from user @aminu_gangaran, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About