Allahu akbar wlh haka muka taso muka gani anyi. Allah ya saka miki da alkhairi. Ai yaran wannan zamani sai dae addua wlh duk kokarin namiji sai sun wulakantaka sun nuna kamar baka musu komai. Burin su kawai dole ayi rayuwar auren dai dai da bahagon tunanin su.