@zainababdullahizarewa: #wivesconnectforum #niameyniger🇳🇪💃🏻🔥 #ghanatiktok🇬🇭 #saudiarabia🇸🇦 #cameroontiktok🇨🇲

Wives Connect💜💍
Wives Connect💜💍
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 27 October 2026 18:32:29 GMT
14152
1873
101
70

Music

Download

Comments

aishaabbasheriff8
aishaabbasheriff80 :
🥰🥰🥰🥰🥰 Allah ya biya ki😏😏
2026-10-28 07:59:54
0
user6001419346618
user6001419346618 :
Wlh kuwa yar uwa Allah yabiyaki d alkairi 🤲🏼🥹 first comment 👌🏼
2026-10-28 05:45:39
0
user6851619616332aisha
aisha :
sister haduwa da ke alkairi ne thank you so much
2026-10-28 07:58:45
0
aishatu.haruna.mu
Aishatu Haruna Muhammad :
nifa bazance banida damuwaba Amma wallahi tunda nafara bibiyarki rayuwata tayi seti don nagane wayeni waye Kuma mijina nakuma qara son kaina yanda ba'a tunani
2026-10-27 18:40:35
33
zainabs.harbal
Zainabs Harbal :
Niyanzu ba Abunduniya da yake burgeni tunda Yar uwata tarasu shekaranjiya don Allah kutayani yimata AdduA don darajan Annabi
2026-10-28 07:01:50
1
bai.war.allah8
Oum Farhat ❤️💯❤️ noor 💗💕 :
Kedai in sha Allah yar aljanna ce damu bakidaya
2026-10-27 18:47:22
12
hafsatglamour
Hafsatglamour :
Fact kedai Allah ya biyaki👌
2026-10-28 07:27:48
1
user4353616785504
.....💃💃 :
aslm anty ykk Dan allah inso kibani shawarma wlh mijina berage nidai komai ba Amma wlh mijina zancen batsa yakeyi da ammata anty Dan allah kibani shawarma wlh har video call sukeyi tasu suna nuna mai nononsu wlh narasa yadda zanyi Kuma banaso na fada Yan gidanmu ganinake kamar tunon asirinane Kuma wlh gyara daidai gwargwado inayi Amma idan yaka nagane sai yaitabani hakuri Kuma bayan wasu lokotan yakarayi narasa yadda zanyi har nacemasa yakara aure saboda narasa yadda zanyi
2026-10-27 18:56:04
3
yargombe07
momAdeel fashiondesignerGombe :
wllh ina alfahari dake antyna 🥰
2026-10-28 07:09:33
1
oumammar61
OumAmmar :
duka wannan masu sauki ne matukar muka hadu muka koma g Allah tare da neman na kammu👌
2026-10-28 05:11:27
1
nafeesat_delicacy_kn
sabaya , samosas,pies ,cake,, :
duniya fagen fafatawa Allah Ka iyamana da iyarwaka kasa aljannatul foddausi ce makoma
2026-10-27 18:57:49
3
samsafabricsandmore
SAMSA'S FABRICS & MORE :
Allah ya saka da alkhairi
2026-10-27 18:37:36
3
zahrabright1
zahra bright :
wannan gaskiya ne
2026-10-27 18:39:35
2
modish_veils
Modish Veils :
Allah dai ya saka maki da alkhairi, I have learnt a lot from you Wlh. Kuma Ina ganin amfanin su
2026-10-27 19:15:45
1
sumaiyasuleiman8
sumayya suleiman gago jos 🌹🌹 :
Gaskiyane
2026-10-27 18:36:06
2
yargabangoshibrand
yargabangoshibrand :
Gaskiya Allah ya miki hikima da baiwar magana .Allahumma barikh
2026-10-27 19:26:20
1
user7833140148826
user7833140148826 :
Gaskiya ne
2026-10-27 18:34:58
1
teema_skin_beauty
TEEMA SKIN BEAUTY 💯 :
jaxakallahu Khairan 👏
2026-10-27 19:11:07
1
iam_aishattholy
Yaxeeshat💘👑🔐 :
inayinki mummyzee
2026-10-27 18:43:21
1
user7026808724388
sa,adah saddiq :
sai da ke big aunty 🤝🥰
2026-10-27 18:40:30
1
aissa0209
Aissa :
2026-10-27 18:36:09
1
matan.docter
Matan Docter# :
Wllh kuwa nifa tunda nafara bibiyarki rayuwata ta sauya Allah ya saka miki da alkhairi 🥰🥰🥰
2026-10-27 18:59:41
1
taufeeqfashion148
TAUFEEQ HOME OF FASHION 😍❤️ :
jazakallahu khaira
2026-10-28 05:51:24
0
harira.bello
Harira Bello :
fatan alheri Allah yasa kifi haka kinyi gaskiya
2026-10-28 05:55:03
0
To see more videos from user @zainababdullahizarewa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About