@privatelife_26: You need to stop and listen. #forextrading #fyp #traders

Private life
Private life
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 27 October 2026 18:40:26 GMT
11903
1478
80
22

Music

Download

Comments

the_musnad
Musnad :
🤣🤣🤣 wannan kamar ni ai. Aramma mun dade da sauka daga wannan fatawar saboda abaya sanda mukai bamu gano yadda karatun yake ba, yanzu kuma karatu ya bayyana ba haramun bane. zanso ka duba videos dina na yanzu don karin bayani. allah ya kara fahimta.
2026-10-27 19:02:29
19
60fps_pubgm0099
『60FPS』๛๛ :
Ohk amma ka kalli post dinshi na this month dika xakaga full akan leverage from one to three sir
2026-10-28 03:16:31
0
iamfaisaltech
Faisal Junior Tech :
Wai dan Allah mayasa muta nanmu basa son gaskiya
2026-11-06 18:39:08
1
abdullahi.kabiru659
Abdullahi kabiru :
ka daina wahalar da kanka wallahi leverage haramun ne
2026-11-04 22:15:02
2
ashara_fx
Anas Ashara :
to Dan Allah idan ba broker ce tafadaba ya akai ka gane Kai
2026-10-27 18:51:42
1
black.diamond3461
Black Diamond :
mu matsalar mu kawai CFD shine kawai, Amma wannan duk an warwareshi
2026-10-27 20:43:24
0
sunday.semon
Sunday Semon :
sir P&L kamantar da ko wanne me fama da kamsa kafadi abunda zuciyarka ta yadda dacewar gaskiyace kamamta da kowa, gaskiya Bata canjawa, that's just it.
2026-11-07 21:22:50
1
prince_ak011
prince_ak011 :
what about prof firm please , do more videos plz
2026-10-27 22:43:59
2
ahmad.junior01
AHMAD  :
Zan iya amfa nida just market?
2026-10-28 09:45:16
1
auiinternetcafe
Abdullahi Ismail :
shima yasauka daga wannan tunanin
2026-10-28 10:27:05
1
elameenofficial
🤝👍AHMAD AMINU 🤝🤲 :
kana bukatar sabbin bidiyo shi domin yakara fadada bincike yayi bayani akan leverage
2026-10-27 20:48:12
1
ahmadkoreo
Mr.Koreo 👑 :
Allah Ya jikan marketing guru
2026-11-02 18:44:08
3
play_boiii6
play_boiii6 :
2026-11-03 00:14:30
0
shubefx
shube FX :
gaskiya da akwai gyra a wannan maganar
2026-11-02 11:15:18
0
auwal.ms
AUWAL MS :
@AUWAL MS:plz oga bayan leverage da lot side da swap fee sai wani abu zan bari domin gujewa haramun
2026-10-28 12:14:09
1
hassanhussainiabu
Hassan Hussaini :
yanzu in zaka kaucewa leverage yaya zakayi mene mafita
2026-11-01 19:51:26
0
faisal.yusif
Faisal GX :
dan Allah binary trading halal ne🙏🙏🙏
2026-10-27 19:49:19
0
ben.suraj
El suraj :
Thanks so much
2026-10-28 17:51:34
0
sanipips1
sanipips 📊 :
brr Jaiz bank no do am in fact all islamic banks and some broker has free swap do Ur research well
2026-10-29 05:55:59
0
df_dior
US~D :
idan kasaya kaya ah campani na 1m sai sukabaka kayan 10m haramin neh? pls ba challenge bane saboda haka na fahimci Leverage
2026-11-01 06:55:13
0
fx97546
FX :
kayi kokarin kakawomana tabbacin anabada Karin kudi abroka
2026-10-30 21:57:26
0
fxdankaura
KAURA OF KEBBI💯 :
I don’t understand your Goal 🥅
2026-11-11 15:11:05
0
abul_areef
UMAR PHAROUQ :
bana future amma a irin wannan bayanan nasa da naka ban ganso da aron kudi baneh sbd yace aron kudi ake baka idon kaci riba zasu dauki nasu suma toh idon aka fadi fahh shi kuma ya abin yake
2026-10-29 16:47:22
0
black.diamond3461
Black Diamond :
Mai gida shima musnad ya sauka daga wannan fatawar.
2026-10-27 20:41:59
0
To see more videos from user @privatelife_26, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About