all this talk na long story Nigerian want to here the penalty
2026-10-28 00:21:42
0
maiga :
good god bless u officers
2026-10-28 00:11:24
0
Naziremirate :
Take them to jail😂
2026-10-28 00:34:24
1
EL-SADEEQ-MAI-WAKA :
Wllh akidar suce KISA kuma wllh har aransu zasu iya aikata abin da suka fada kawai dai sun zabi su sallama yaron ne da su kubutar da kansu Allah ya kawo mana karshen yan ta adda AMIN
2026-10-27 21:05:39
63
BRILLIANT BOY😇 :
saura Kuma pastor Ezekiel jos Shima please
2026-10-27 22:02:18
10
user17751273681186 :
Toya labarin Bello Turji.
2026-10-27 21:19:52
13
ℍ-𝕄𝔸ℕ 𝔼ℕ𝔾𝕀ℕ𝔼𝔼ℝ :
Allah sarki kawai mora ce amma ba da niyya ya fada ba
2026-10-27 20:55:30
14
Abba Danwasa ⚽🧦 :
wai Dan Allah Meye matsalan Nigeria ne gayanta andanan adaji ankasa kawo karshensu se Dan agaji Allah yakyauta
2026-10-27 21:51:12
10
muhammadsani4983 :
daman Jami an zamfara na aiki kenan Ina honorable bello turji fah
2026-10-27 21:35:59
7
ADAMU :
ya labarin Bello turji please shima a kamashi dan Allah
2026-10-27 21:11:58
13
Muhammad Lawal :
Ni ko a fahimta ta, ya furta waɗannan kalaman ne saboda daɗin Trining, shi kanshi bai yi tunanen abun zai zama haka ba, don allah ayi masa uzuri 🙏😢
2026-10-27 20:49:54
9
ÑÄSÈÈŔ ÇĔĹË BŘÎTŶ :
Nifa nafizargin inyeess ne yakace masusuka
2026-10-27 21:17:12
9
rilwanu Altine :
to Ina masucewa banasubane
2026-10-27 21:04:23
18
yusif abdulwahab :
qaryasuke wlh aqidarsune haka
2026-10-27 23:25:41
6
AuWaL MagE :
allah yarabamuda sherin izalah
2026-10-27 21:35:07
11
IDRIS KHAN GSM🕺🕺🕺 :
wlh ni batijjanene anma bawanda yafi karfin kuskure Dan Allan very sorry please
2026-10-27 20:55:12
8
Dzaurnda ✝️ 🕊 :
Naji dadin bayanin wanan dan sandan….
2026-10-27 22:05:34
7
Aliyu Rilwan :
saura muji kun kama Bello Turji ko shima ba zamfara yake bane
2026-10-27 21:47:39
6
usman salis jibwis :
Allah yayi maka mafita
ya Kuma kiyaye gaba 🙏
2026-10-27 21:58:25
5
Alaska DBT :
muna jira akamo Bello tirji
2026-10-27 21:39:43
5
prince :
wallahi ba a yimasa a dallaci ba wallahi
Ubangiji Allah ya yimasa mufita kawi
2026-10-27 20:47:19
14
Ayuba Abdullahi :
Amman Bello turji yayi fiye Da Hakan
muna Allah wadai da wannan hukuncin
2026-10-27 20:40:59
9
Abdul h yobe AMV :
muna jajantawa wannan matashi Allah ya shiga lamarin sa
2026-10-27 21:15:55
8
Umar Ibrahim :
Ayimusu hukunci daidai da abin da Suka aikata 😳🥺
2026-10-27 21:48:19
6
UZAIRU AMINU U,S,N :
wai da gaske Akai Jami an tsaro ajahar ZANFARA
to Allah ya kauta
2026-10-27 21:24:40
6
To see more videos from user @el_uthmaaan, please go to the Tikwm
homepage.