Nifa nayi ta addu'a kar baffa hotoro yayi magana kuma yayi
2026-10-27 20:21:41
143
SARKIYO PKM :
baffa hotoro Allah yahadaka da masoyinka manzan Allah s a w
2026-10-27 21:40:07
148
abdullahi musa :
Allah yasa mudace
2026-10-28 08:46:53
0
king👑 Sageer💥💥 :
wallahi baffa hotoro duniya ne
2026-10-27 21:13:31
82
meenat :
yanachan ana sussukasa
2026-10-27 21:20:40
66
Yes I'm a Muslim🇳🇬الحمدلله :
malam bappa saida nace maka kayi shuru Amma saida kayi magana. Allah yasaka maka da Alkhairi dunya wal Akhirah.
2026-10-27 21:30:34
50
RiseWithCaptain. 🔥🏆 :
To Wai ya maganar tambayar Qabari 🤔
2026-10-27 21:44:08
19
Barrister👨⚖️⚖️ :
Wlh mukula da sallah Akan lokaci 🙏🥰
2026-10-27 21:44:21
32
ummanxeenaf :
Wani ya mutu ya huta, wani ya mutu an huta da shi"
Inji Annabi sallalahu alaihi wasalam ubangiji kara mana san manzonmu sallalahu alaihi wasalam da bin sunoninsa🥰🥰🥰
Ya halatta a yi farin ciki da mutuwar wanda yake yaɗa ɓarna da fasadi a bayan ƙasa.
2026-10-27 21:37:34
13
wambai_mai_Allah :
Allah Ya saka maka da Alheri mallam baffa hotoro
2026-10-27 22:19:18
10
Abu safiyya :
Ya malam baffa hotoro Allah ya hadaka da masoyinka manzan Allah S A W
2026-10-27 23:02:24
7
B SHEU :
abasu wuta baffa hotoro
2026-10-27 21:45:00
17
Faruq Umar richifa :
janbiro maganin dakikin yaro 💪💯🙏💪
2026-10-27 21:38:55
11
SOLDIER OF GOD A.AZIZ :
MAY ALLAH INCREASE YOU AND PROLONG YOUR LIFE SHIEKH
2026-10-27 22:28:53
6
MR Ab Asf :
baffa hotoro sefullahi
2026-10-27 22:28:31
6
Abdullahrimi :
wannan gaskiyane malam
2026-10-27 20:54:11
12
Mansur Muazu :
malam Allah yasakamaka da mafifichin Alkhairi
2026-10-27 21:11:16
10
Ismail Abdullahi Ahmed :
Allh yahadashi da abnd yayi na zagin masu daraja
2026-10-27 20:54:46
9
muawuya@1 :
mal bappa hotoro duniya ne
2026-10-27 22:18:02
8
Ibrahim manman :
Sai manzon allah sallallahu alaihi wassallam 🥰🥰🥰
2026-10-27 21:02:31
8
Muhammad Sani :
sallallahu alaihi wasallam ❤️
2026-10-27 20:58:36
5
RABA GARDAMA :
Allah ya jikan musulmi
2026-10-27 20:59:07
5
sani Ibrahim :
sannu baffah
2026-10-27 21:02:12
5
SM :
Lokacin ka zaizo za a sha mamaki wallahi mutuwar ka Bappa hotoro
2026-10-27 21:36:46
0
ibrokhern :
wllh wllh wllh ba irin wannan mutuwar naso yayi ba Amma haka Allah yaso 🙏
2026-10-28 08:07:17
0
To see more videos from user @sobman_fans_pantami, please go to the Tikwm
homepage.