@abba_idris_muhammad: kubawa Al umma hakkinsu da yake hannunku..........sheikh tijjani ahmad gurumtum hafizahullah #sunnah #islamic_video #fypviral

Dan Abba Sharada_A.M.V 💔💯
Dan Abba Sharada_A.M.V 💔💯
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 27 October 2026 20:32:33 GMT
100952
13293
160
638

Music

Download

Comments

abubkrmusa
Abbakar galadima :
Yan siyasa basasan jin irin wannan karatun
2026-10-28 07:03:01
46
zakariyyaabdul12gm
baban saifullah A M V :
Allah yasa mudace
2026-10-28 12:00:56
0
user9267585378340
Nura mamman Haske :
Allah karawa maliman ahalussunnah albarka
2026-10-28 04:53:57
46
kameerl
Just facts 💙 :
Babu wani mutum da aka taba yi mai suna Masussuka, karya ce kawai , rigima ce kawai. Idan kuma ba haka ba, kawo ayar!
2026-10-28 09:47:24
6
ummukhrat
sweetmum🥰 :
alhmdlh alhmdlh Allah ubangiji yakara horewa mijina yashiga cikin alamuransa yakaramasa lfya Dan Aljannah Kenan baya gajia da hidima damu
2026-10-28 08:24:49
14
sanitukur60
Babangida bangis :
mln guruntum gidan lissafi
2026-10-28 09:38:52
5
salimdalha002
Salem Dalhat :
Kaji aikin hankali 🥺
2026-10-28 10:59:13
2
ishaqsalisu383
Ishaq Salisu :
wlh mukula da sallah akan lokaci
2026-10-28 12:40:39
1
user2484204709869
zubeey bh :
Muji tsoron Allah mubautawa Allah
2026-10-28 09:06:39
7
umisahcollection
Umisah collection :
wannan gaskiyane Allah yatsaremu dacin hakkin wani .Allah ya karawa malam lpy
2026-10-28 09:37:19
3
user9636125292206
user9636125292206 :
INCHA Allah rabbi
2026-10-28 09:38:34
1
eashaempire11
Easha empire :
Allah Yasa mudace
2026-10-28 11:57:05
0
harisuumarharisuu
Harisuumar Harisuumar :
allahu akkabar
2026-10-28 10:43:58
2
aminou_magariakantalao
Aminouléko_Magariakantalao🇳🇪 :
Allah sakada alkairi🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
2026-10-28 06:21:16
3
sonnevergiveup00
✨son-never-give-up✨ :
Allah yasa kagama lfy mlm
2026-10-28 05:54:47
3
umarkanaso1
kanaso :
allah sarki
2026-10-28 10:12:23
2
sunnahsak228
YAR IZALA A.M.V🇹🇬🧕🇳🇪🇳🇬 :
gaskiya ne MLM
2026-10-28 03:10:04
6
abban_abale_001
Abban_Abale :
Lissafi iya lissafi 🙏
2026-10-27 21:27:53
7
zinb5420
zainab :
🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
2026-10-28 09:46:08
1
saifullahi.lawal49
saifullahi Lawalᴠᴠ???? :
𝚢𝚊 𝚊𝚕𝚕𝚊𝚑
2026-10-28 09:25:39
1
user6705104218381
☠LEGEND☠MOHD🥶L💀 :
allah saka da alkairii mlm
2026-10-28 09:08:54
0
muhammad.mustapha440
1% :
Hmmmmm
2026-10-28 08:42:46
1
rilwanusaadu0
rilwanusaadu0 :
Allah ya bamu iKon kyrawa
2026-10-28 09:55:41
1
nuhucounselor
nuhucounselor :
Gaskiyani Malam
2026-10-28 06:54:15
1
muhdibraheeem
Ibraheeemmuhd :
Allah yabamu ikon sauken nauyin dake kanmu Albrakacin annabi Muhammad sallallahu alaihi wasallam 🙏🏽
2026-10-28 09:53:03
1
To see more videos from user @abba_idris_muhammad, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About