@Khadija muktar:innalillahi wainna ilaihi rajiun Allahumma ajirni fi musibatika waaklifni khairan minha yan uwa daman haka babu take duk wanda Allah bai taba jarabtarsa da babu ba ya gode Allah tunda mijina ya rasu yarana basu san yunwa ba duk yadda zanyi inga na basu ina yi saboda ina tsoron yunwa yunwa ta na chanja tunani ga babba balle yaro ban taba kasa kuka ga ban yarana ba sai daren jiya wallahi yaro na yace uumma kije ki dawo da baban mu kice yazo y kawo mana abinci kinga yanzu babu me bamu ke ke kadai kike bamu ke kuma baki dashi ina giddan yan uwansu ne aka bani daki daya nida yarana hudu dayar ta rasu amma fa bamai taimakon mu basu da zumunci kowa takansa yake ni iyayena sun rasu banda wana daya kuma bansan inda yake ba gashi bani da qoshin lfy wallahi dayar ma yarinyata data rasu wallahi wahalar rayuwa ne nasan da yawa zasu qaryata ni duk meson yazo yaganni wallahi zan bashi lambar wayaa in mace ce har dakina tazo taga inda niike kwana wallahi muna cikin wani hali abinci sai Allah ya kawo muke ci sau uku arana da ina wanki da dawanke wanke awani gida tow sanyi ya kamani har asma ina dashi wallahi jiya haka muka kwana don son annabi muhammad wanda yasan wata qungiya me taimakon marayu ya taimake mu don Allah zan bada adireshi domin tabbatarwa wallahi har fargabar tashinsu nike yanzu daga barcin wahalar da suke ya Allah ka taimake mu muda dukkanin masu buqatar taimakonka kasan su aduk inda suke
2026-11-22 06:16:53
17
Nasir Ado usaini :
Astagfirullah🙏
2026-11-27 17:36:18
2
ambassador001 :
Allah ka yafe mana, ya Allah ka bamu ikon tuba kafin mutuwa[Teary eyed]
2026-11-19 06:43:55
13
Amrat Collections :
Allah kasa karshen mu yafi farkonmu kyau😭😭,Allah kasa a dauki ranmu cikin aminci da salama ya rabby,Allah kasa ranar mutuwarmu ta zamo rana mafi farinciki a garemu😭😭🤲🤲
2026-11-25 09:47:55
5
Ummul b umar :
Allah sa mugama da duniya lfy
2026-11-18 10:35:12
14
yusif Asyus 77 :
Ya Allah kasa mugama da duniya lapiya
2026-11-20 23:47:08
3
diamond94550 :
Hasbunallah wa ni’imal wakeel 😳😳😭😭😭😭
2026-11-25 08:09:37
1
𝕸𝖆𝖙𝖆𝖘𝖍𝖎𝖓 𝕾𝖚𝖓𝖓𝖆𝖍 :
Allah yasa mudace duniya da lahira.
innalillahi wainna ilaihi rajiun 😰
2026-11-24 21:39:36
1
ALIYU GALADIMA UMAR :
innalillahi wa inna ilaihirrajiun 😓
2026-11-22 19:37:53
4
user4053138294323 :
ubangiji Allah kai mana rahama dan zatin ka da rahamar ka da buwayar ka dan ma aiki annabi Muhammad s a w amin ya haiyyu ya qayyumu ya haiyyu ya qayyumu ya haiyyu ya qayyumu ya haiyyu ya qayyumu ya haiyyu ya qayyumu ya haiyyu ya qayyumu ya haiyyu ya qayyumu ya haiyyu ya qayyumu ya haiyyu ya qayyumu ya haiyyu ya qayyumu ya haiyyu ya qayyumu ya haiyyu ya qayyumu ya haiyyu ya qayyumu ya haiyyu ya qayyumu ya haiyyu ya qayyumu
2026-11-27 08:54:21
1
MUSTAPHA KN 🇳🇬🥷 :
INALILLAHI WA INa ILAIHI Raji UN ALLAH KASA MUYI Kyakyawan karshe 😭😭😭🤲🤲🤲
2026-11-17 15:46:26
7
Fatima :
Allahou Akbar malan waazinka yanachiga raina wly allah yabaka lada da imani da lahia
2026-10-28 11:28:58
10
Rukaiya Abdullahi :
Allah yayimana Rahma
2026-11-23 15:04:22
0
asMaigida :
Allahu Akbar
2026-11-23 07:25:51
1
mum_amir collection :
Ya Allah kasa karshenmu yafi farko da tsakiyarmu kyau😭😭😭😭🙏
2026-11-20 05:56:18
2
Ismail Di maria 009 :
Lailahaillah Muhammadur Rasulillah S. A. W Allah ya sa mucika da imani Ameen
2026-11-22 21:26:19
3
@s_n_d008 :
allah yasa mucika da imani ya hayyu ya qayyum
2026-10-28 14:25:51
5
Yusuf Ahmad Hamisu :
Allah Ka Tausaya Mana
2026-11-21 05:30:25
2
Modibbo :
Ya Allah Ka Yafema Zunubanmu
2026-11-22 08:55:06
2
Janan collections :
innalillahi wa'inna'ilaihi rajiun
2026-11-24 17:04:37
2
Mrs Noor 🫶❤️🔐 :
Allah kayimuna kyakyawan karshe
2026-11-17 17:50:35
3
Abdulmalik Salihu :
allah ka shiryamu kasa mu cika da imani
2026-11-23 21:14:33
4
king y son💯💗❣️ :
Allah kasa mudace
2026-11-06 06:09:10
1
@BINMANSOOR :
𝒎𝒂𝒚 𝒂𝒍𝒍𝒂𝒉 𝒈𝒓𝒂𝒏𝒕 𝒖𝒔 𝒈𝒐𝒐𝒅 𝒆𝒏𝒅𝒊𝒏𝒈
2026-11-24 19:11:31
4
A~M~G :
Allah yasa ranar muwarmu itache rana mafi farinchiki agaremu
2026-11-24 21:56:30
2
To see more videos from user @abubakarsani080102074, please go to the Tikwm
homepage.