wlh mungane babu buƙatar ƙarin bayani. Allah ya jikan jagora
2026-10-28 05:58:04
12
samaila :
kur ani yaceceka
2026-10-28 06:41:31
6
imrasat back up :
Allah Ya mayarmana da alkairi Amma munyi rashi😥😥😥😥
2026-10-28 06:26:03
6
☆🔷K🔷☆🇸🇦 :
ka kwanta lfy malam
2026-10-28 02:50:31
14
Jamilu Lawali ibrahim :
Zakayi bayani dalla dalla
2026-10-28 04:10:00
10
M C A :
Barabo da gwaniba 😭😭😭😭
2026-10-28 05:11:28
10
YUNUSA pop corn :
Allah ya gafartawa mlm
2026-10-28 05:49:54
3
melonea :
Allah yagafartawa mlm Ibrahim
2026-10-28 06:21:29
4
ABDULRAZAQ UMAR ALIYU :
babu sallah kenan
2026-10-28 08:05:41
1
Abu abdulmalik :
idan kuka sakawa malam likkafani kuma kuka masa sallah ba irin wacce alqur'ani ya koyarba, bamu yafe ba😥.
likkafani
rami irin wanda akeyi yanxu
sallah irin ta gawa
duk bama bukata.😥😭