@dan_sarkeey_kilishi: Allah sa Mudace

HON. DANSARKI KILISHI
HON. DANSARKI KILISHI
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 28 October 2026 00:06:14 GMT
56932
6823
284
214

Music

Download

Comments

sadeeeeeq06
Sadiq adam :
Babu yanda za'ayi ace wai rashin yarda da wani hadisi ya zama ƙaryata Manzon Allah SAW. Da yawan abubuwa na addini, akan takure mutane ahana su amfani da ƙwaƙwalwarsu domin banbance gaskiya da akasinta. Ɗan uwa bara in baka wani misali: Idan abokin aikinka ya same ka yace "oga yace yau sai ƙarfe 8 zamu tashi maimakon ƙarfe 6", sai kai kuma kace masa ƙarya ne. Shin abokin aikin naka ka ƙaryata da nufin oganku bai faɗi haka ba, ko kuma ogan naku kacewa yayi ƙarya? Inda zaku gane harkar nan wasa akeyi da ƙwaƙwalwar ku, ai Sheikh Abubakar Mahmud Gummi bai yarda da hadisin cewa anyiwa Manzon Allah S A W sihiri har ya kamashi ba. Shin ka taɓa jin wani daga cikin malamanka yace masa ya ƙaryata Annabi? Ka taɓa jin wani daga cikin su yace kar anema masa rahamar Allah? Bugu da ƙari bawai rashin yadda da hadisi ba, ɗansa Mufti Dr. Ahmad Abubakar Mahmud Gumi yana da wasu da hadisai da yake kira hadisan bola. Shin shima ya kafirta kenan. Bugu da ƙari kamar dai yanda Sheikh Gummin yake faɗa a link ɗin da zan saka a ƙasa, Allah baiyi alƙawarin kare wani littafi, ya hana yi masa cushe ba idan ba Alqur'ani ba. Saboda haka jingina Masussuka ƙaryata Manzon Allah SAW zallar siyasar addinice dakuma raina ƙwaƙwalen mabiya. Allah ya gafartawa Sheikh Yahaya Ibrahim Masussuka.
2026-10-28 04:53:15
30
hassanmato01
Hassanmato01 :
wlhy kilishi yafi Bulama bukarti Hankali
2026-10-28 05:06:00
27
gimbia_777
Gimbia 💕💕 :
i honestly I don't know maybe because I love him so much,ba the thing is doing me that his not death walahi
2026-10-28 07:59:50
0
madawa__jr
Real__shahidee__🌴❤️ :
duk dan sunnah yace Alhamdulillah
2026-10-28 01:04:55
21
usershuser_23
Abdul-Abdi :
Ni fa ban yarda ba Bulaman nan ba fa
2026-10-28 03:55:55
11
namalamdini1
Shamsudeen na malamdini1 :
Wan nan shine maganar hankali kawai
2026-10-28 07:56:21
1
maiallah24
Mai Allah :
Allah ya hadamu a aljanna mutuwa dai dole kowa sai yayi Ta
2026-10-28 06:02:31
2
muazzamulkhair
Muazzamul~khair :
Sai kace wani shugaban kasa 😂?
2026-10-28 00:12:34
5
abdulhameedkmyahu
ABDUL HAMEED^K′M :
Allah yayi maka Albarka dan sarki 💯
2026-10-28 06:14:23
2
beelaljazeey
🇳🇬BEELAL🎯🎮🇸🇪 :
anraina mana hankali wlh kawai ayi bincike
2026-10-28 00:59:51
6
aeesha_haneefa
Aeesha haneefa :
Ai bulama ya bani mamaki wlh it was really unexpected frm him mutuncin shi ya zube a idona
2026-10-28 07:09:03
0
fatima.taannabi1
FATIMA TA ANNABI ❤️💘❤️‍🩹🥰 :
Wannan hakane ❤️🙏
2026-10-28 07:14:37
1
surajo.abdullahi022
surajj Abdullahi 🥰 :
Wlh abinciki bulama a ina yasamo voice not din
2026-10-28 01:47:19
8
salisu.deputy
Salisu deputy :
hahhhhhh
2026-10-28 05:47:54
0
muazzamabubakar45
ibrahim muazzam :
Allah ya Kara nauyin kasa
2026-10-28 01:42:00
2
abdullahielmaikano
Napson 😍 :
Allah y mana maganin wanna masifar data damu alumar annabi
2026-10-28 00:10:10
9
realdanmamajby1
Real_Dan_mama_jby🦁001 :
Wan nan shine maganar hankali kawai
2026-10-28 01:36:25
1
mustaphamuazu33
Mustapha :
Allah yasa mudace
2026-10-28 00:09:29
4
saaduibrahim3
saaduibrahim3 :
haka yake
2026-10-28 00:10:01
3
user55002858581747
shamsu gide :
allah yasaka da alheri dan kilishi
2026-10-28 05:05:01
2
user8845517349861
ibrahimharuna@ :
Wlh kuwa
2026-10-28 00:13:34
2
abdul.hadi.idris3
Abdul hadi Idris :
na gode yayana
2026-10-28 06:17:23
1
alisson22jr
ALIYU IBRAHIM MAI LIVERPOOL 22 :
sai yau kasani
2026-10-28 00:09:23
2
user5725144154986
user5725144154986 adamu aliyu :
uhhh Allah kajikan Malam Yahaya masussuka
2026-10-28 00:37:13
2
jimagatiler1
Jimagatiler1 :
Wlh wannan shine tunanina nima.
2026-10-28 03:43:17
1
To see more videos from user @dan_sarkeey_kilishi, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About