Wannan fa ba nadama yayi ba na rantse da Allaah kawai zaiyi kewar yadda kike nuna mar ne, duba da sak0n shi na kusa da karshe da yace " Maryam idan kina karanta wannan saƙ0n ba sai kin daw0 gare Ni ba" idan wannan ta k0ma s0yayya dashi baza ta taɓa samun abun kulawa ba shine kawai
2026-10-28 07:31:25
14
Ismail__001 :
wlh ba sonki yake ba kawai energy din da kike batawa wajen rokonsa da yin kuka akansa yake so domin yaci gaba dajin cewa shine a Sama dake. yanzu kin daina bashi wanann damar shiyasa Yazoo Yana rokonki Amma wlh baya sonki ko kadan. Allah wadaran wasu Mazan wlh. na tsani wahalar da Dan Adam musamman Wanda yake kaunarka. ko baka son mutum Bai kamata ka wulakanta shi ba.🥺
2026-10-28 14:02:25
8
💎hauwameen :
ku narantse da allah da annabi shiyasa natsani soyayya wallahi tsaff ciwon xuciya xaikamani[Teary eyed]
2026-10-28 15:09:29
4
user5844650049680 :
ni wlh daga lokacin da daya fara wulatantani nayi tambayar duniya Babu amsa nanemi mu rabu Bai tambeni dalilina cemin kawai yayi rayuwata ce nayi abinda naga Daba wlh daga lokacin na rabu dashi har abada shekara biyu yanzu da rabuwar mu 😂😂😂😂Tau abinda kemin dadi baici gababa gwara ma ni 😂😂😂😂tunda Ina aikin yanzu
2026-10-28 19:00:50
3
smart girl :
Wlh tun waccan video na farko sai da ya saka ni kuka ko dan nima na taɓa shiga wannan halin ne, kiyi hakuri ku cigaba da soyayyar tunda kina son shi amma ki rage kulawar da soyayyar da kike masa
2026-10-28 08:34:36
2
أبو عبدالرحمن السلفى :
wallahi baya sonta kuma baiyi nadamar rabuwarsu ba
2026-10-28 11:45:05
6
Jidderh ❤️🥰 :
Wasu dai Allah y jarabbacesu da soyayya
2026-10-29 10:22:42
0
✨Mariam_hydar ✨ :
Maxa baxasu chanxa ba Hakan tafaru Dani sis wlh bawai bana sonshi ba Amma Haka Na hqr dashi Idan Ina karanta chat ɗinmu nayi Kuka nayi mirmishi Kawai Allah yaxaɓamana abinda yafi alkhaeri 🙏💯🥹
2026-10-28 16:09:09
2
andoki_foundation :
wlh ni I mujina nema kokallo ban isheshiba ba wlh
2026-10-28 09:18:18
2
ÃLÊËYŪ ÎBRÅHĒË :
@ÃLÊËYŪ ÎBRÅHĒË:ke Dallacan ki manta dashi duniya ce fa Wanda ma baizo ba jiransa take mutum kawai zai maidake baiwa tun kafin ayi Auren ma
2026-10-28 11:34:38
4
Eve Henna :
Allah ya saka mana
2026-10-28 15:09:02
1
ummeeykarama1 :
Nifa da kika ganni nan Wlh Rayuwa ta nake ni kadai Ina bawa kaina Farin ciki iya TikTok kadai idan na shigo yana Sani Farin ciki dan haka ba Ruwa na da wata soyayya wani gardi ya sama ciwon Zuciya mamar ka tayi a Sararka dan shi baya da damuwa da hakan Wlh 🥺🥺😁😳🥹
2026-10-28 23:58:41
0
kiriku :
kuhadani ta,ita inkarasata 🙏 plss
2026-10-28 14:19:14
1
Raheenah Hassan :
innalillahi wa inna ilaihir raju'un kawai xan iya cewa
2026-10-28 10:45:17
2
ummul khairat :
wannan .soyayan kaman nawa amma nii baby Yi nadama.ba.harnzu
2026-10-28 12:13:08
1
@Zeeleeyy🌹🌺 :
Amma dan allah dagaske ne wannan 😭😭
2026-10-28 12:22:14
1
ÃLÊËYŪ ÎBRÅHĒË :
Please Dan Allah ku hadani Da Maryam din nan kawai
2026-10-28 11:35:18
1
Jiddah :
dan ikka ba babu wani nadamar da yayi maryama karki waiwayo gareshi please 🥺
2026-10-28 21:55:18
1
Matar Sayyadee :
Maryam! Maryama! Mero! Sau nawa na kira ki? kar ki bari raina ya ɓaci
2026-10-28 16:51:18
0
maryam A London :
shiyasa nadaina tausayin namiji wlh
2026-10-28 14:08:59
1
Muhammad Ibrahim jibrin Muhamm :
wai dan allah da gaskene
2026-10-28 12:51:54
1
@maryamas empire :
Wallahi baya sonki dama Neman hanyan rabuwa dake yakeyi kuma jira yake ke kifara cewa kingaji saboda karki zargeshi saboda karkice shi ya rabu dake Allah kadai tlyasan abunda yake zuqatanmu amma wlh wasu dakansu zasusa wuta tacisu saboda haqqinmu da suke dauka su sakamu kuka su hanamu cin abinci şu hanamu bacci muyi jinya saboda soyayyarsu amma a qarshe mu zamu bada haquri a laifinda ba namuba ne saidon kawai musake Samun daman zama a tare dasu🥺 Wallahi kuji tsoron Allah
2026-10-28 07:51:36
2
💍💔Harpcie💍💔 :
tuban muxuru kiyadda dashi yazo yasakaki ckn haleen dayafi Nada tsanani Amma gaskia wasu basayiwa Mata adalci asoyayya😓😓
2026-10-28 13:42:42
1
𝔸𝕄𝔸ℕ𝔸 𝕊𝕆𝕃𝔸ℝ🤩 :
Gsky bazan karanta bacin ran nan ba
2026-10-28 12:00:58
1
To see more videos from user @sirrin_soyayya, please go to the Tikwm
homepage.