@lalawhite4610:Wallahi Wallahi, Matsayin Sayyada fadima (((As))) a wajen Allah da sanin girman ta a wajen Allah, Shi yasa Annabi(((SAWW ))) ke Qarara girmama ta, kada ma wani yayi tunanin wai kawai dan tana diyar shi ne,
Allah mun tuba,
2026-10-31 20:06:29
0
𝐒𝐡𝐚𝐫𝐢𝐟 :
Wayyo ummanmu ladifa me daukar nauyin bayi Azima me daga darajar bayi’shahida me bayar da shaida kan bayi’Wallahi umma kece tsirana kece ARZIKIN da na zarche buqatar komai WLLH INA SANKI