@aliyu.bishir18: 📚🔥 Kalmomin Turanci guda 3 masu amfani a rayuwar yau da kullum! ✅ Be careful! — Ka yi hankali! ✅ Don’t worry! — Kada ka damu! ✅ Take your time! — Ka yi a hankali, kada ka yi gaggawa! Ka saurara, ka karanta abin da Malam ya rubuta a allo, sannan ka maimaita bayan ɗalibai. 🗣️ Ka rubuta “NEXT” idan kana son ƙarin darussa! 👇naltiktok #HausaToEnglish #KoyonTuranci #EnglishVocabulary #Education