@alhaji.audu8:

Alhaji Audu
Alhaji Audu
Open In TikTok:
Region: CM
Wednesday 28 October 2026 08:47:19 GMT
47850
2599
133
43

Music

Download

Comments

salehumar411
Saleh Umar :
Don Allah adinga saka life jacket
2026-10-28 15:53:12
15
habu.mamix2
Hb.mamix2 :
Ameen ya rabbi
2026-10-28 19:34:58
0
ubankamaro
💥INTEGRITY ELECTRICAL 💥 :
allah ya saukeku lfy amma fah nida kwale kwale sai dai a waya wlh
2026-10-28 13:44:09
5
alhgarba07
ALH. GARBA :
Ameen Shumma Ameen
2026-10-28 16:55:54
0
motazalla4071
LABOUR :
ameen summa ameen
2026-10-29 07:00:46
0
aminumuhammadum49
AMINU MUHAMMAD UMAR :
Is better to use Life Jacket
2026-10-29 10:16:00
1
hasionaannabi1
HASIO NA ANNABI :
Kuma duk kun iya ruwa to Allah yakai ku lfy
2026-10-28 15:04:43
2
lawali1007
lawali masoyi♥️ :
ni wlh banyarda da wanan kalokaloba har yadokoni cin ruwa haka wai🥺
2026-10-28 17:42:57
0
ajebo666
AJ€BO🦅FX🇬🇧🇺🇸🦅 :
amin
2026-10-29 17:24:26
0
muhammadbasirus59
Muhammad Basiru sani :
masha Allah
2026-10-29 17:36:04
0
ibrahim.salisi.kh
Ibrahim Salisi Khalil :
Allahu ya tsare
2026-10-29 00:19:52
0
officiaaleeyu
officiaaleeyu :
Gaskiya Dai ko million 50 za aban na hau ruwan nan na yafe Dan wlh ko kadan ban Iya ruwa ba
2026-10-28 21:47:32
0
abdoul_latif111
Abdoul Latif ALASSANE :
har natuna da wakar jamilu bagwai ta hatsarin jirgin ruwa[En larmes]
2026-10-28 23:23:21
0
ismailoc2
user1277230656031 :
masutafiya, Allah yakaiku,lfy
2026-10-29 12:30:08
0
realwelfareb43
mrs welfare :
Maganar gaskiya ni dai wlh bazan iya wann tafi Yar a ruwa ba tab
2026-10-29 12:45:12
1
usman.amina14
Usman Amina :
2026-10-29 12:28:54
1
abbanabe33
ABBA LAST BORN :
Allah ya kaiku lafiya
2026-10-29 17:57:04
0
sulemanisyaku8
sulemanisyaku8 REALITY :
dan allahwan nan ruwan wane garine
2026-10-29 18:56:07
0
147meketu
inusa meketu :
Allah sarki rayuwa 🙏🙏🙏🙏🙏🙏
2026-10-28 19:32:49
1
sandaalhbulama
Sanda :
masha Allah kofia gida 🥰🥰🥰🥰🥰
2026-10-28 16:19:24
1
user102813489
Abu Zarah :
Allah yakaiku laglfiya Amma wannan gaskiya akwai ganganci kudinga saka life jacket saboda tsaron kanku.
2026-10-29 15:15:03
0
mubarak.muhammad758
MUBARAK MUHAMMAD :
amin
2026-10-29 18:19:06
0
manboymilgoma001
💫Man⭐boy💫 :
tab lallai Kuna hkr wllh🤣
2026-10-29 20:01:48
0
yahayaumar7115
Yahaya Umar :
ni Dan balangure ne allah ya kaimu lafiya Kuna zuwa kinnasara ne Dan allah
2026-10-29 15:35:49
0
mariyaahmad600
Mariya Ahmad Sa'id :
wannan saidarai ne
2026-10-29 20:48:29
0
To see more videos from user @alhaji.audu8, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About