@trendingaccount04: Replying to @m.sani.trading #Trending😭😂

𝗧𝗿𝗲𝗻𝗱𝗶𝗻𝗴 𝗯𝗼! 😂😭
𝗧𝗿𝗲𝗻𝗱𝗶𝗻𝗴 𝗯𝗼! 😂😭
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 28 October 2026 09:00:16 GMT
99873
8381
332
699

Music

Download

Comments

miztherhalilkebbi
Mįẓ̌ťɛř-Hałîł-ƁƘ🤗 :
Wannan malamin Yafi malaman nan namu Gaskiya,
2026-10-28 14:35:54
197
maryamabashir01
🎀Queen ryam🎀 :
Nifa nasaki ko wani hadisi na kama Alkurani
2026-10-29 11:02:59
48
user3081101220836
Salmerh-sgge :
nipha nagamsu d Wannan hujjar
2026-10-28 11:19:24
105
saniameer2
saniameer :
Malam wlh mu rike Qur'ani saboda Yazo mana da komai
2026-10-28 17:57:29
63
azmaksyy
adizatou :
maganar gaskiya hadisai da yawa basu ingantaba... Allah yasa mu dace... Qur'ani tunda aka sauqar dashi kalma ko guda daya bata canzaba sbd mgnr Allah ce Kuma bbu Wanda ya isa ya canzata
2026-10-28 16:01:29
49
foodtechniciann
Ismaeel :
Ni musulumi ne amma wlh some teachings are too extreme💔
2026-10-28 14:39:57
19
khaleephatextiles1
Khaleepha textiles 🦋🛍️🤝 :
Hukuncin da Allah yaga damaryi kenan kuma wlh mu munyi Imani da hakan
2026-10-28 21:02:24
33
mansurabubakar123
brighter🔥🔥🤿 :
wlh nima rikice nake ni dai kawai musulmi ne
2026-10-28 18:19:16
29
zainab.mukthar
Zainab Mukthar :
Mudai duk anjefamu cikin duhu 😂😂
2026-10-29 02:58:08
17
user71110072253742
Namsad delight in every bite :
ku tsaya cak mu nutsu mu cire son zuciya qur'ani gaskiya ne maganar Allah ce hadisi shima gaskiya ne aganar manzon Allah ne Allah yace wa'a di'ul laha wa'a di'ur rasul kar mu rasa imanin mu wlh hadisan manzon Allah gaskiya ne ku bukari da Muslim suna daga cikin wadan da suka kawo mana hadisan annabi
2026-10-29 17:24:39
2
gwatefx
GWATES TRADES :
Dan Allah waye naziru suleiman yanzu nagama cin tsire akan exam paper dinsa bai iya komaiba 😂
2026-10-28 13:49:35
15
faisalm2580
Faisal Mustapha Bukar :
Nidai nayi murna da mutuwar masussuka
2026-10-29 16:05:13
2
musaumarauwal5
Musa Umar Auwal :
oh my God 🙂‍↕️
2026-10-28 22:49:50
0
user484371739
Muhammad Hassan :
kun fara rikitamu pha 😂
2026-10-28 16:33:04
12
abubakartasiu535
💫Abubakartasiu💫 :
Salati Goma GA Annabi 🙏🤲
2026-10-28 14:32:14
12
maryamdk6
MDK :
Hmmmmmmm
2026-10-29 02:10:25
0
nurakaugama8
Nura Kaugama :
Gaskiya de a zurfafa tunani
2026-10-28 13:34:38
7
miemie_nurain
User :
Kowa ya koma makatanta kawai kowa yasan kur ani …wlh mu huta
2026-10-28 13:34:14
6
fatimahabibibrahi
mom shaheeda colection :
allah sarki naji mutuwarsa
2026-10-28 19:45:59
5
ib_g_kudu
IB_G_kudu :
Wannan Shine Gaskiyar Karatu dg Littafin (ALLAH)
2026-10-28 13:01:09
10
abbas.usman.kd.boy
Abbas Usman kd :
nima dai yakamata nakoma makaranta
2026-10-28 12:33:02
8
iprinxx
RC I'PRINXX🪐 :
This man has sacrificed his life for us to hear the truth 😢💔
2026-10-29 14:03:03
4
mr.soap5
أبو بكر صادق :
Ban yarda da ra’ayinka ba wlhy
2026-10-29 16:05:46
0
affynunu
Meenalyscents👭 :
Dama wasu hadisan basu d inganci….Allah maka rahama ka tsage Gsky komai dacin ya wlh
2026-10-28 18:41:07
3
To see more videos from user @trendingaccount04, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About