@aliibrahimlagwai001: ALLAH ka baiwa Ɗan uwa 👉🏻Umar Ibrahim Gandi kariya kuma ka bashi ikon cinye wannan jarabawar dashi da iyayensa da shugabannin sa damu sauran ƴan uwansa ƴan agaji. kuma muna rokon Allah da ya takaita wannan al'amarin🙏🏻
𝔸𝕀 𝕃𝔸𝔾𝕎𝔸𝕀🌍✨️
Region: NG
Wednesday 28 October 2026 09:51:12 GMT
Music
Download
Comments
Sir (IB) :
Sorry bro 😢😢😢
2026-10-28 23:00:23
2
Abdul Hakim Ismail :
ya hadu da jarabawa Allah ya kawo sauki
2026-10-28 13:43:05
28
Basheer Muhammad :
Allah sarki
Allah yabaka mafita brother 😭😭😭😭😭😭
2026-10-29 09:50:58
7
Musty Qwami Dra📖 :
Allahu akbar Allah sarki rayiwA😭
2026-10-28 21:05:49
3
ikilima zaki tambuwal :
wlh shi ba dantaaddabane shi dan agajine mai gaskiya 😭😭😭😭😭😭😭shi fa takenshine yazo ahaka bayananufi komiba😭😭😭ya allah yakareka dan uwana 😭
2026-10-29 12:54:48
5
M🦚🎀 :
mafita wajen Allah take Kuma Muna rokawa Dan uwanmu mafita wajen Allah
2026-10-29 15:45:29
5
ABU MUNEEBAH💕♥️🌴 :
inshallah yana cikin aminci kuma Allah zai shiga lamarin inshallah
2026-10-28 22:56:12
5
Golden boii :
Alla ya Kobo tar da SE Ameen
2026-10-29 15:43:21
2
ABU AMMAR GARANDIYA :
ƊAN UWA ABOKIN AIKI ALLAH SUBHANAHU WATA'ALA YAKAWOMA MAFITA
RAYUWAR DUNIYA AKWAI JARABAWA ALLAH YASA KACINYE BROTHE
2026-10-29 07:45:49
1
zuru home of general :
tabbas mln
2026-10-28 21:01:44
2
eedris Dubai :
sorry bro
2026-10-29 17:32:46
1
Sani :
😭😭😭
Allah yabaka iKon cinya Jarabawa Amiin 🤲
2026-10-28 20:14:49
10
abubakarzakariyya692 :
Allah ya sayashi jarabawan
2026-10-29 18:19:28
1
R Light ✨❤️ :
hka wannan yake jarabawa Ce Kuma Allah yabashi ikon cinyewa insha Allahu Allah yana tare dashi 🤲🥹😊
2026-10-28 15:30:02
5
BEEN IBRAHIM✅ :
Ameen ya hayyu ya kayyum 🙏🙏🙏
2026-10-29 12:08:55
1
wayitmoni :
sorry bor
2026-10-28 19:10:21
2
M Z collection :
Allah sarki bro😅
2026-10-29 17:55:42
1
aliyuibrahimyusuf0011 :
Allah yabashi mafita
2026-10-29 09:15:56
1
young dsp kano :
ameen
2026-10-29 14:41:21
0
Deejer Turaki :
😭😭Allah yasa kadawo cikn aminci
2026-10-29 15:09:19
1
Auwal Tollman :
Ameen ya Allah
2026-10-29 15:10:24
1
abubakarbala7758 :
jar rabawa kowa baiwuce wannanba
2026-10-29 19:20:01
1
anassmuazu 322@geml :
Allah ya ya bashi mafita
2026-10-29 15:17:49
1
Yarima MD Haruna :
ameen ya allah
2026-10-28 21:10:44
2
m Suraj 3632@ :
Amin Summer amin
2026-10-28 21:04:38
2
To see more videos from user @aliibrahimlagwai001, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.