@salystreats: Cowtail pepper soup using my kitchen favorite @Zuri Seasoning Nigeria Will you be trying? Bye see you in my next one. Enjoy 😊 #viralvideo#viral#fyp#foryoupage#goviral
wlhy nikam kamar daga hannuna ne dn akwai watarana da ramadan zan zan dafa cowleg ae wlhy bamucishi a shan ruwa b se washe gari dn wlhy inaga yakai 15hrs akan wuta😂
2026-10-28 11:39:47
7
divasprofile :
wlh a 15min nake dafawa har narkewa yakeyi sabida laushi
2026-10-28 23:23:14
0
MRSIBRAHIM985 :
Nikam 2 to3 hours
2026-10-28 15:28:57
2
Babylove :
Sakanni da Allah har chikin rainna
2026-10-28 13:58:21
2
BEEN__BASS 🫧 🚩 :
kinayin nasayarwa ne
kamar wannan
2026-10-28 16:52:58
1
Bintuhina shehu :
Wayyo yawuna ya tsinke 🤤🤤
2026-10-28 10:45:03
3
adfat sarauniya dambu nama :
Dambu Nama available in lugbe Abuja
2026-10-28 16:37:07
1
AIFA_ luxury fragrance :
Pls ki sammin 😩
2026-10-28 10:45:30
1
Teestaste.ng :
Is like dafa ganda on a low heat yafi tahuwa da wuri Akan a babbaka wuta
2026-10-28 13:54:04
1
Groundnut oil||Kuli Kuli Gombe :
Yayi laushi tibiss
2026-10-28 12:52:38
1
Fatima Umar Bunu :
Na gani Allah ya kara basira😁
2026-10-28 13:58:35
2
Glam_by_zeenarh :
Jiya nadafa yakai 5hours akan wuta kafin ya dahu
2026-10-28 13:32:01
1
Hauweey :
Wayyo Allah wllh raina yabiya 😭🥹🥹
2026-10-28 10:43:33
1
Fatima :
Dadi over
2026-10-28 17:27:45
2
DUNIYAR KAYAN MATA🥰🌹 :
sbd ke nasiya zuri amma Ni banji wani taste ba
2026-10-28 21:56:54
1
Chef oumsultana🧑🏻🍳 :
Zanci😫
2026-10-28 11:38:18
1
Nazeephatu🥰 :
2hrs kuma luqus yake yi
2026-10-28 10:50:49
1
mama zouleihat 🇨🇮🇳🇪 :
wallahi ni inason ganda amma inzàdafa sai inwuni ina dafuwatai
2026-10-28 14:36:19
1
Hafsyy :
Nima da ranan nasayo zuri pieces
2026-10-29 13:49:36
0
Mrs Dan albarka ✨️ ❤️ binta :
wlh sai yayi😂😂24hrs
2026-10-30 10:19:11
0
TADI_JEWELS⫷⭕❥⫸ :
Hajiyar gold plated gabanku
2026-10-29 18:36:42
0
maryamahmadbadawi :
ai ba COWLET bane wannan 😂😂😂 shiyasa yyi dawuri
2026-10-31 11:32:51
0
RM SHAWAI🎓🖤 :
2026-10-28 13:10:46
0
To see more videos from user @salystreats, please go to the Tikwm
homepage.