Wallahi nasha yi masa addu'a bayan mutuwarsa kwatsam jiya sainaga videonsa yana cewa ba'a yima Mamachi addu'a Idanma mutum yayiwa Mamachi addu'a to ladan yanaga shi wanda yayi addu'ar, saboda haka na janye duk addu'o'in danayiwa masussuka Allah yayi masa duk abinda yaga dama tunda bayason addu'ar mu
2026-10-28 14:10:11
4
hadiza ahmad :
Toh habatussaudah daka karyata malaman kimiyya sunyi bincike akai kuma sun tabbatar da yana magani toh kaga kimiyya ya tabbatar da hadisi kuma ya gaskata
2026-10-28 21:56:12
2
abubakaribrahim6505 :
hmm zaka maimaita kuwa a kabari
2026-10-28 20:52:56
2
Idrsrkya :
Tun Jiya
Zuciyata Take Rayamun
Inci Bashin Banki Nayi
Aure🥺😭
2026-10-28 16:46:14
1
B S :
waye shi wannan din
2026-10-28 16:26:44
0
K B :
zakai bayani
2026-10-28 16:03:13
0
i'm isofou :
KO am kashe biri yayi Barna😂😂
2026-10-28 21:12:27
1
Laminu habibi :
🥰🥰🥰
2026-10-28 21:21:17
0
sanigaya :
👍👍👍
2026-10-28 13:22:49
0
Rayiwa Kenan :
🥰🥰🥰
2026-10-28 19:21:49
0
real atata :
🥰🥰🥰
2026-10-28 15:46:26
0
MUJITTAFA HRN :
😂😂😂
2026-10-28 15:23:54
0
Dahiru Mustafah :
🥰🥰🥰
2026-10-28 11:46:30
0
auta007🌽🌽🌽 :
👍👍👍
2026-10-28 11:56:21
0
almustapha 🇳🇪🇳🇬 :
Babu wani mutum da aka taba yi mai suna Masussuka, karya ce kawai , rigima ce kawai. Idan kuma ba haka ba, kawo ayar!
2026-10-28 17:45:40
1
El-Abdoul :
@El-Abdoul: Tunatarwa mudinga yin azumin litinin da alhamis akwai lada 🥺🥺🥺 Allah yabamu iko
2026-10-29 21:27:29
0
To see more videos from user @aminudayyibzakariyya, please go to the Tikwm
homepage.