YARINYA Allah yayi miki Albarka masussuka Allah yajikanka YAGAFARTA maka
2026-10-29 14:48:11
60
fabric ❤️ :
muntuba ya rasulillah
2026-10-29 07:48:56
38
user7058057474431 :
111111
2026-11-03 12:52:40
0
Muhammed yakubu :
Masussuka Allah ubangiji ya lullube ka da rahama ya Allah 😭😭😭😭😭
2026-10-29 16:47:10
42
Ghali Isah :
waishi wannan karatun mai ze Amfanemu dashi ?
2026-10-29 04:38:52
24
jamilusani814 :
Akidar sa masussuka akan hadith
(1) dole hadith ya martaba manzon Allah, indai aka samu sabanin haka hadith din karya ne
(2 )dole hadith yazo dai dai da Aya Quran indai yaci Karo, da ayar Quran to hadith din karya ne
(3) dole hadith yazo da zaman lafiya ,indai yazo da maganar ta'adanci to Bana gaskiya bane
Wan nan shine akidar masussuka, duk wanda ya fada maka akasin hakan karya yake masa
2026-10-30 21:15:36
6
saadu :
Allah yagafartamishi yasadashi da masoyinshi manzan Allah sallallahu alaihiwasallam