nifa first love dina ban taba cewa ina sonta ba ita ma haka kuma bamu taba tsayuwa munyi mgn ba kawai letter ake yiwa juna
Kai karshe ma idan na biyo hanya ta biyo to wlh guduwa nake 😂😂
ni tawa kurma ce bata magana a makarantar kurame kusa da makarantar mu sedai tai tamin murmushi tana min nuni Amma bansan me take cewa ba ahaka muke soyayyar bansan me yafaru kawai na dena ganin ta har yanxu inasan qara ganin ta😭😭