wlh duk saurayin da nayi soyayyar dashi yace na bashi wayarsa bazan bada ba
2026-10-28 21:25:21
32
Angon Shalele 4 ever 💘💝💗 :
duk da case ne
kaburgeni
2026-10-28 18:30:13
24
𝙆𝙝𝙖𝙡𝙚𝙥𝙖𝙝🖤 :
Wlh Mukula da sallah akan lokaci 🥰🙏
2026-11-01 06:37:05
4
@Saddam_s.one :
gsky komai talauci na bazan iya haka ba
2026-11-01 11:44:01
0
anas ak :
Rayuwa tana buƙatar hankali, haƙuri da tunani kafin yanke shawara. Kada mu yi abin da za mu yi nadama a kansa a nan gaba. Mu zaɓi abin da za mu yi alfahari da shi, mu gina rayuwarmu bisa gaskiya da adalci.
Ba kowane abu ne za mu samu a yau ba, amma idan muka yi ƙoƙari da kyakkyawar niyya, insha Allah, gobe za ta zo da alheri. Allah Ya shiryar da mu zuwa ga zaɓi mafi kyau a rayuwarmu. 🤲
2026-10-31 14:21:41
5
@Yusuf erekere :
yayi wallahi nakode. abokina yykk how are you 🤔🤔🤔🤗🤗🤗🤗😥😥😥😥😥😥😥😥😥😥😥😥😥😥😥😥😥😥😥😥😥😥😥
2026-10-29 16:36:00
1
parouQ omega caps :
kai kai menene haka
2026-10-28 14:37:28
7
prince Waleed :
bro se hakuri Allah yabaka Wanda tafita 🙏😢😔
2026-10-30 21:53:14
1
Saedu Adamu :
Kai rijalu shuci haka da Allah
2026-10-29 17:51:40
5
S J _ CLOTHING ✂️ :
mu Rijalu Muna Allah wadai dakai wllh 😳😳😳
2026-10-28 21:09:27
7
T j one :
Pausa.
2026-10-29 19:23:53
2
🪢🪐MUMMY’S BOI👩❤️💋👩🔥💸 :
Gsky kungiyar matasa bamu’alfari dakai
2026-10-31 20:06:54
3
Mustapha Saidu :
gaskiya ne bro
2026-10-28 19:37:27
4
dan nafsen back up 🔥💥⚡ :
kana kan dai dai
2026-10-30 19:21:59
3
áwàyftlúçk7🇳🇬🏅 :
Ka kyauta ɗan halak.
2026-10-30 19:02:56
2
To see more videos from user @umar_.umar, please go to the Tikwm
homepage.