@firstladytalks: Yaran ma suna bukatar kwanciyar hankali da tsaro. Ba zama a aure kaɗai ne yake nuna cewa uwa tana son yaranta ba. Wata mace tana iya ƙoƙarin gyara aurenta. Wata kuma tana iya bukatar neman kariya ko rabuwa idan cutarwar tana ci gaba. Don haka, kada mu yi amfani da addininmu wajen tilasta wa mace ta ci gaba da shan wahala ba tare da neman mafita ba.
A takaice. A duniyar nan dai babu reward for suffering pass.
2026-10-29 05:07:46
6
نَعِيمَةً عَبْدُ اللهِ عِيسَى :
Take your flowers 💐
2026-10-28 23:19:50
0
A & F collection :
Wlh nafi 10yrs Ina fadawa mutane haka amma wlh sunki su gane seda rai da Lpy zaka taimaki yaran ka
2026-10-28 15:23:32
12
ramlatuabubakar16 :
saidake yar uwa
2026-10-28 14:21:21
13
ameererhG38 :
Allah yamiki albarka inama yayata taji tayarda yanata bata wahala ita Kuma tazaune kamar dole
2026-10-29 06:34:14
1
MEENA MAJIDADI :
wlh kina da gaskiya seyasa mata kuyi Sanaa ku koyi sanaa Allah ya hore mana muwuce raini😊
2026-10-28 19:38:29
5
~Queeng Teemah🥰💋🌹 :
ina yinki sister
2026-10-28 14:07:43
5
Zainab :
Ina yinki over wlh 🙌😂
2026-10-28 14:16:58
4
Mardiyya Shehu Mustapha :
wallahi sis ki bari kawai, yau yanzun nan naji wani malami a anguwanmu sai yabon maza yake , yazo yana fama da damuwarsa yana zuga wasu[Tears of joy] idan adalci za'a yi kowa fa yana da matsala
2026-10-28 18:39:04
3
Mrs_P🦋❤️🔐 :
Nice mai hmmm
2026-10-29 06:41:23
1
Amina Salisu Baba :
fada musu gaskiya wlh
2026-10-28 16:13:20
3
A.K.G #hair and #skin care :
Don Allah ki barmu muyi save
2026-10-28 16:28:22
3
Hello. It’s. Me :
LOUDERRRRR!!!!!
2026-10-28 23:57:15
1
@UH_LUXURY_CLOSET :
Ah Toh fada musu dai
2026-10-28 16:21:51
2
blessed :
Ganan maganar gaskiya.
2026-10-28 22:35:11
1
ZAYSA SAVOUR 👩🍳 :
Ina siyar d shawarma location kano
2026-10-28 18:35:30
1
Maryam Gumel :
Wlh wllh hakane dan Girman Allah ki bude Ayi save
2026-10-28 17:10:11
2
Hauwajidda123hauwajidda123 :
maganarki tana kan hanya
2026-10-28 21:12:28
1
Ameenarh Ishaq :
dan Allah a bari muyi saving
2026-10-28 22:18:59
1
ummeeters corner :
wlh fa[Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-28 19:11:26
1
Nusrah :
2026-10-28 14:17:18
1
JIDDAT SIGNATURE 🛍️🌸 :
Nii Damuwata mijina yaje Umarah 🥺
2026-10-28 15:08:10
1
Foxy :
You people should allow people do what they feel is right
2026-10-28 16:29:32
0
Zafira Adam :
wallahi sis wannan haka yake
2026-10-29 08:05:20
0
To see more videos from user @firstladytalks, please go to the Tikwm
homepage.