@edreezngulde: Every morning, Mia Khan, a daily wage laborer and farmer from Afghanistan, rode his motorcycle 12 kilometers to take his three daughters to school.

Edreez Ngulde 𓄿
Edreez Ngulde 𓄿
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 28 October 2026 14:30:15 GMT
57146
11561
298
104

Music

Download

Comments

danrangi3tbh
Danrangi3 :
omo me I love my father 💯💯💯
2026-10-28 20:03:55
0
.smart452
🤓 Smart Jibreel ✅ :
Wallahi Mata sunfi son babansu mune Dai maza mukafi son mamanmu
2026-10-28 15:12:04
49
dmusarahama
d-musa rahama :
Wlh babana Ana ruwan sama Amma fita yake yanemi kudi tun ina yaro mushidane a gidanmu babana talakane Amma bantaba wuni da yumwaba abinci saina ci barsa Wlh babana Kozai mutu da yunwa yana biya mana kudin makaranta harnagama Schl bantaba Cewa aban ance aaa ba aiki yake tukuru domin gobenmu Wlh kullum natina saina dage da Neman kudi don wahalarsa takare ya Allah kabani kudi
2026-10-28 15:01:49
53
the_wise_ustadh1
Abdulmajid Adam Sadiq :
one of the reason I don't wanna get married 🥺
2026-10-28 14:58:48
19
lil_oumar00
Lil Oumar :
wallahi nafison baba na
2026-10-28 15:13:48
20
jagindi3
Ali suleiman Adam :
wlh bayan addini na ba abun da nakeso kaman babana
2026-10-28 15:51:38
14
umarmnaseer746
Umar M Naseer :
not everyone sees the sacrifice
2026-10-28 18:17:16
0
umarrabhiubashir0
user27546173747 :
Thank you my father
2026-10-28 15:45:02
0
dallatu_s_fawa_mada_001
A BASHAR S FAWA DALLATU MADA :
everyone the same thing for me oooooooh no different 🥰💯
2026-10-28 18:21:02
0
barrister734
Barrister👨‍⚖️⚖️ :
Allah yajikan iyayenmu da rahama 🥹💔🙌
2026-10-28 15:18:41
17
rayuwa_da_addini001
Rayuwa_da_addini :
Idris ngulde nayima message please reply something serious
2026-10-28 16:55:55
1
haliduyahaya846
Business man kano :
1111111
2026-10-28 19:37:39
0
abdulibrahim540
Mr.Abdul 📉🧠📈🧘 :
ya danganta da wane kalar iyayene da kai 👌
2026-10-28 18:30:03
2
abubakarsaniisiya
Abubakarsaddeq :
bakaji abinda kaceba yaro nima haka da nake gani saida babana ya mutu aekin yadawo kaina nagane ashe dani DA maman nawa duk muna kansa
2026-10-28 18:24:01
2
user41739751413503
Dr khadija :
Tom Kai kasan yanda mahaifiyar Tasha wahala kafin kazo duniya wasuma mutuwa suke yaean Kuma surayu wannan kanaja da magarar Allah fa Allah yace abi uwa harsau uku yace abi uba saudaya Allah ma yabambanta darajar uwa da uba mahaifinka besan wahalar kaba nazuwa duniya ba kawai ganinka yai Babu Wanda zece baya San mahaifinsa suna hidima damu sosai Amma baikai rabin na uwaba wnn shine inkaga yaro yafisan mamansa Tom Allah ne yafifita San azuciyar yaran
2026-10-28 16:08:43
1
n50509561588594
Nura abdu rigo :
wlh ina san baban fiye kowa duniya
2026-10-28 14:54:10
8
aishamaya3
Aisha maya :
nidai gaskiya babanane
2026-10-28 14:56:24
6
auwalibrahim.papa
Auwalibrahim PapA :
ai monzon Allah da kanshi yace sai da aka ce uwa sai uku
2026-10-28 17:56:23
0
mhd_nafiu01
aleetajj :
kaiii annabine yace mubi uwa kaga dole mubita sama da uba i love mom
2026-10-28 16:23:32
0
umar.umar5877
4k :
Ameen ya Allah
2026-10-28 15:22:20
2
bzm457
Z$Z Collection🛍️ :
Ama kuma idan ka tambayi yaya mata wa sukeso sakanin mama da baba zakaji sunce baba dan dayawan yara mata sunfi son mahaifi Akan mama
2026-10-28 15:38:50
3
01blessniggah
black diamond :
wllh dalilin dayasa banason haifar Yara dayawa kenan
2026-10-28 16:45:27
0
shamsusalektn
shamsusalektn :
Har babana yabar duniya nafi son shi akan Mama ta. Ya rassu Ina da shekara 19, yanxu I'm 35yrs. Allah yai masa Rahma, ya sanya na gama da mamata lfy(Ameen)
2026-10-28 18:54:51
1
saleembasheer5
sbs_haqq :
Ni duka nake so, ban da za6i
2026-10-28 17:40:25
1
To see more videos from user @edreezngulde, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About