@queenfaddy1: #kara aure da wori yafi yara şu taşı a tare

Farida Mai kyau
Farida Mai kyau
Open In TikTok:
Region: DE
Wednesday 28 October 2026 16:21:40 GMT
53193
4378
263
297

Music

Download

Comments

malambashir922
Mudassir Nasiru Muhammad :
This is reality hajiya
2026-10-29 11:36:05
0
hiddenchefvibes
Nadia’s flavr studio❤️🧑‍🍳 :
Stop [Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-28 22:26:01
0
kbshowman
K.B. SHOW :
Qaryakike wallahi
2026-10-29 08:44:25
0
muwaffaq_nabage
Muwaffaq Nabage :
Mata uku ne suka fasa aure na sbd Nace zan musu kishiya 😅
2026-10-29 07:12:03
14
danmaibread
sanialex :
ni dayan ma neman nake bansamu
2026-10-29 09:09:12
2
shamsidee.musa.mu
Shamsidee musa Musa :
nace ma matana kina burgeni sosai wlh aiko kinsha zagi har blocked naki tayi wlh
2026-10-28 22:30:39
11
niimatullahsaidmariri
D@N IZ@L@ M@RIRI :
iko sai Allah wallahi na Dade da gane hakan Kuma suma yayan babbar sai sun fi girmama qaramar tin da tasowa zasuyi kawai su ganta a gidan
2026-10-29 09:47:21
1
mustaphabellobashire
MAI RIGA COMMERCIAL VENTURES :
haka ne sister nan da shekara daya in Sha Allahu zan kara
2026-10-29 09:47:08
1
mustapha_ibn_aliyu
VIP_CAPS_NIGERIA_FASHION_ 01 :
To ke kuma sai kice a rage volume kafin kifara bayani ko? 😂😂🖤
2026-10-29 01:16:55
4
halimaabubakar2671
Hjy Halima Dantsoho's kitchen :
ashe naci gida yiiiiiihuuuuuu
2026-10-29 06:11:02
2
souleimane.samail
Souleimane Samaila :
ke kulum magana guda haba diba matata tagani ina kallan video ki tayi fishidani🦋🤲🥰🥰🌹🤌🤌
2026-10-28 21:07:41
3
muhdjibreen02
muh'd jibreen :
ba mata a comment section 😂🤣😂
2026-10-29 10:13:07
0
20201plmbr
@Abdul 2020 :
Haba wacce rigima tuni na canza unguwa nasiya gida in sha Allah ina dawowa daga umra azumi zan buga mata hope over 😅
2026-10-28 17:39:24
2
ambelcom25
Aminu Malam :
kedai Allah yai miki albarka
2026-10-29 10:35:30
1
muhammadnura_0
MUHAMMAD NURA :
to ni tanxu dayarma nake nema
2026-10-29 09:49:04
0
user9765962758101
bala direba mota :
wallahi magananki gaskiya ne
2026-10-28 17:48:15
6
nurayusuf222gmail.com0
Annur furniture's kano :
gaskiya ne
2026-10-29 11:18:39
1
sanimusa718
sanimusa5005 :
wlh kuwa
2026-10-29 06:03:56
1
ywahabfrozenfoodltd
ywahabfrozenfoodltd :
bayan shekara 3 Nike kara aure ni
2026-10-29 09:31:57
1
masudabumujaheed
mas'ud lauwali jega :
tare da ita zamu mutu mata daya in allah yaso 🤣
2026-10-28 20:34:15
3
hamzaabubakar3530
Hamza painter :
topa muna ruwa wlh yanxu haka inason karawa shekararmu 5 yara biyu Amma naga alama saina samu tsayayyiya wlh hhhhh innalillahi
2026-10-29 05:44:50
2
nazifi_assalafee
Nazifi assalafee :
Tofa 🤔 🤣 😅 fatan mijin aure
2026-10-28 22:08:54
1
mijinyaraljannah8
mijin yar aljannah27🇳🇪🇳🇪 :
hahhhhh aiko bana fara muyi shekara 2 da mace guda wlh
2026-10-28 16:42:49
2
abul_yusrah
Abul-Yusrah :
Mukam dai sai da muce lakamtu summa lakamtu
2026-10-28 20:39:53
2
To see more videos from user @queenfaddy1, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About