Bakin cikina daya..a dai dai lkcn da mutane suka fara gane gskyr Addini sbd masussuka shikuma dai dai lkcn ya rasu😭😭😭😭
2026-10-28 23:35:12
179
SADI YARON KIRKI ✅️ :
Yanxu Kun yarda Real Madrid tafi izala 😂
2026-10-30 23:04:03
47
Msani KYC😍 :
duk wani mai amfani acikin addini Baya dogon lokaci. Allah yajiqan Mallam 🤲🙏😭🤲
2026-10-29 04:32:23
54
Lateef A Machika :
Ba lallai sai kana raye za'a gane gaskiyar ka ba Allah ya jikanka
2026-11-01 07:37:29
10
Øfficiel_Ak-47🇳🇪✨ :
Jamaa wly mun fara fahimtar malan😳
2026-10-28 22:21:29
59
Muktar Sufyan :
ya mukaji da jimamin mlm
2026-10-29 00:34:22
33
ADAMSY✅ :
shahidi cikakken dan aljanna wanda sabida littafin allah aka kasheshi🙏
2026-10-29 15:10:34
32
NANZIR_DAN_HADJYA🔹227 :
ALLAH JIKAN MALAM YAHYA MASUSSUKA 😭
2026-10-28 19:12:19
22
القران_الكريم🫀🦋 :
Allah kabani miji nagari
2026-11-03 10:09:53
6
barrister Mohammed ✅🥰 :
Kai Allah ya ji kan malam masussuka wlh anciu cemu 😳
2026-10-28 19:54:13
69
RUKAYYA IDIRIS MAIGANA SAKARU :
Allah yajikansa darahama Ameen
2026-10-29 15:38:28
10
Dan tsohuwa Nabirni bachir :
kaï Amma anyi baban rashi Allah ya gafartama malam
2026-10-30 14:46:23
5
Sani Danja A B J :
Wallahi wasu hadissi sun Batar da mutane sosai Sai da muka fara gane wa suka kashe shi Allah ya jikan sa da rahama
2026-10-30 16:07:09
7
abdulmaliktameem :
Tabbas mun shaida cewar a wannan rayuwar da mu ke yi ta yau, ba wani sauran dadi da ya yi ragowa kamar mutum ya samu soyayyar manzon Allah.
Duk wanda ya same ta, to ya yi arziqin da ba sauran tsiya. Wanda ya rasa ta kuwa, ya yi asarar da ba sauran arziki acikin ta.
ALLAH DUK RINTSI KAR KA BAR ZUCIYAR MU TA RAUNATA ACIKIN LAMARIN SOYAYYAR ANNABINMU.
ALLAH KA YI SALATI DA TASLIMI GA MANZON ALLAH.
2026-10-30 14:09:01
5
abdullahi Muhammed :
s a w
2026-10-28 20:12:28
6
🔴KHADIJAT 💘D heart 🫀💞 :
Allah yasa muyi hujja da alqur ani kada alqur ani yayi hujja damu Allah yajikan malam 😭😭🫡🫡
2026-10-30 16:48:47
6
Habu ceelee :
allah y jikan malam
2026-10-29 15:58:08
5
¥AHA¥A~MALIK~MX☠️💫 :
Allahu Akbar
2026-10-28 19:25:29
7
Autan masoya neepha :
Allah yajikansa darahama alfarmar manzon Allah
2026-10-29 08:55:58
5
Idris Haladu :
meba da amsa tin kafin ayi tambaya Kenan Allah yama Rahma
2026-10-28 23:14:00
8
makkiyu Muhammad :
saw
2026-10-28 18:46:25
5
Ahmad albadawi gusau :
s a w
2026-10-28 19:02:28
5
Dabasto :
Gubar aƙida ta rinjayi ilimi a zukatan wasu Musulmi, har suke murnar mutuwar ɗan uwansu Musulmi saboda bambancin aƙida.
Muna maka addu’a. Allah Ya jikanka da rahama, Ya haɗa ka da Masoyinka, Annabi Muhammad (S.A.W.), a Aljannatul Firdausi. 🤲🏻
Ameen
2026-10-28 22:28:20
6
abdul. sani :
salllahu. alaihi. wassalam
2026-10-28 19:33:32
5
MANSUR-TSAMIYA 🇳🇬🇳🇪 :
salllallahu alaihi wassalam
2026-10-28 19:28:41
8
To see more videos from user @tashar.masoyya.ann, please go to the Tikwm
homepage.