@rabiumusakwankwaso10: Barka da zuwa shafin ofisoshina na Rabiu Musa Kwankwaso. Muna maraba da saƙonninku, shawarwarinku, da ra’ayoyinku. Tare za mu yi aiki don ci gaban al’ummarmu. Na gode!#musakwankwaso #hausatiktok #fyp #kano
Rabiu Musa Kwankwaso
Region: NG
Wednesday 28 October 2026 17:53:42 GMT
Music
Download
Comments
saddiquabubakar57 :
masha qllah
2026-10-28 22:45:19
0
Ahmad Muhammad :
you're welcome sir
2026-10-28 20:23:25
0
Bhîg➕ïb :
madugu
2026-10-28 21:24:51
0
NA Manzon Allah SAW :
ranar alqiyama Allah kasa mu aceton Muhammadu rasulillah s a w 🥰🥰🤲
2026-10-28 19:12:23
2
Suraja Ado :
allah yakaremana kai mai gida jagora abin alfaharinmu wlh matukar kaunarka sosai sako daga suraja ado alhaji gezawa ni kaine jam,iyata ayau kadena siyasa wlh nadaina Kwankwasiyya amana bamufara dan mudainaba
2026-10-28 23:47:29
0
Ado haladu :
Sai Dan musa
2026-10-28 23:14:48
0
adamwakilichakawa :
Allah ya kara lfy jagora
2026-10-28 22:28:21
0
k.b_show_ clothing :
allah idda nufi babanmu
2026-10-28 22:37:51
0
DEENI ANFANI :
Allah yakara lpy farin governor
2026-10-28 22:20:26
0
Yakuba Dahiru sulaiman :
Allah yakara lfy jagora
2026-10-28 22:14:52
0
Isah r isah :
Masha Allah jagora
2026-10-28 21:18:45
0
Ibrahim :
mu makafine bamu ganin kowa bamusan kowaba banda Dan musa
2026-10-28 20:55:08
0
Sir-sagir :
SAI DA KAI OGA
2026-10-28 21:47:09
0
Amina Aliyu :
muna bayanka babanmu
2026-10-28 21:17:22
0
ata umar koki :
Fatan alkhairi
2026-10-28 22:01:33
0
namerabo :
allah yabiddanufi na alkairi
2026-10-28 18:11:43
0
Kabiruiliyasu niga gfr :
jagora 💪
2026-10-28 20:17:54
0
Abdul Adam :
fatan Alkairi
2026-10-28 19:52:19
0
08104062778 :
Masha Allah jagora
2026-10-28 20:20:06
0
Shehu Ali maye :
jagora abinkoyi💪💪💪
2026-10-29 00:28:03
0
iliyas09 :
Allah ya kara lpy JAGORA
2026-10-28 20:30:15
0
Abba Adam Kano 1 :
Masha allah oga kafarka kafarmu
2026-10-28 20:31:11
0
magaji Sale :
slm
2026-10-28 21:16:02
0
To see more videos from user @rabiumusakwankwaso10, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.