@m__sayyeed: A matsayin sa na ďan kasuwa da yake harkar litattafai wane littafi ya karanta da yayi tasiri a cikin kasuwancinsa rayuwarda dakuma yadda yake tafida business? #bookstore #bookseller #booksrecommendations @Hamza Jalal
inaso the personal mba da phycology of money na wane Kuma Kuna waybill
2026-10-29 05:29:14
0
Ali :
Richest man in babylon Itace foundation
2026-10-29 05:38:46
0
A :
Have all the books
2026-10-29 05:16:15
0
A.M.T.K GENERAL INVESTMENT LTD :
I need personal MBA
2026-10-29 03:53:49
0
ABBA ABDUL :
Wae dama ana koyon kasuwa a littafi😳
2026-10-28 21:59:58
3
Muhammad Lawan :
please 🙏 nawa yake
2026-10-28 20:10:19
2
Mbright :
his location
2026-10-28 23:22:57
1
TAHIR-GAZ ♨️ :
kunada business management ?
2026-10-28 21:31:50
1
yacoubaissasalifo3 :
yo ba fassarar su da Hausa ne?
2026-10-28 22:24:38
2
Habeeb_a_khlid313 :
to Amma rich dad poor dad fa
2026-10-29 00:58:35
1
AK :
Wato littfafin ba fa koyar da building business yake ba, abunda ya kunsa shine dabarun kasuwanci na zamani, shi kuma psychology of money ya bayani yanda kude suke da yanda ake tafiyar dasu
2026-10-29 00:26:46
2
Alamin Nasir :
Nawa Fara Shinsu Aina Zan samika In so nasaya
2026-10-29 00:06:18
1
comr Dan Ado :
please nawa ne
2026-10-28 19:46:53
1
Muhammad Al-ameen :
Dan Allah Ina zan same shi
2026-10-28 21:29:50
2
Samaila sarki :
dole inyi following naka
2026-10-28 23:01:32
1
mr bako80 :
the personal mba zan iya sayanshi a playstore
2026-10-28 22:05:21
2
SIBA 🥀💫 TEXTILE :
Inaso pls kayimun magana a private
2026-10-28 23:43:20
1
mubirclothing :
Wllh hakane
2026-10-28 21:22:04
2
ABDUL PIPE & STEEL :
Allah ko
2026-10-28 21:16:30
1
LEYLEY :
Masha Allah
2026-10-28 20:10:22
1
a_bello :
Gaskia Books Din Suna Da Kyau 💯
2026-10-28 21:22:01
1
chivi wears :
Masha Allah
2026-10-29 03:35:32
0
muhammadziaulfala :
ina buqata pls
2026-10-29 04:49:15
0
Sabonzuwa Kitchen & Electric :
Wlh Babu Wani Littafi Da Zai Baka
2026-10-28 23:11:54
0
Habeeb_a_khlid313 :
ban ji ka Ambaci think and grow rich ba
2026-10-29 01:00:58
0
To see more videos from user @m__sayyeed, please go to the Tikwm
homepage.