DAMBUN NAMA AVAILABLE LOCATION APC QUARTERS/ ABUJA 🥹
2026-10-30 20:57:23
0
merci :
gaskiya ka dade kana dinki kasan aiki ✅
na dade shekara da shekaru ina bibiyan ka a facebook yauma se gaka good job Allah ya temaka A,S fashion one in town
2026-10-28 21:20:16
4
ummusulym_global_service :
Location a zaria?
2026-10-29 13:27:37
2
SAYYADA SHAFC.GHT :
wllh inason kawo dinki amma munyi nisa ktn allah ya bada sa a
2026-10-29 15:39:55
1
Binta Muhammad :
nawa kukeyin wannan
2026-10-30 01:46:31
1
Deejah :
ina so in kawo dinki amma a gombe nake
2026-10-29 16:30:07
1
Aisha Ali14 :
Masha dinki yayi kyau Allah yakaro basira Allah yakara daukaka me Albarka