@bature_ms: Masu cewa wai an kashe masussuka sabida saɓanin fahimta musamman ƴan Ɗariƙu to ya kamata su san wannan. Duk wani batijjanen arziki wanda ya ɗan yi karatu ko yaya ne ya san cewa masussuka fa ya yi hannun riga da musulunci, kuma jahilcin wasu ƴan Ɗariƙu ne su ke ganin kaman masussuka nasu ne sabida gidadanci da rashin sani. Mutumin da be yarda da hadisan Annabi saw ba gaba ɗaya ta yaya kake tsammanin ya yi imani da wata JAWAHIRUL MA'ANI KO DIWANIN SHEHUN KA KO WANI LITTAFIN DA MALAMAN KU SU KA RUBUTA KO SU KE A KAI? Masussuka cewa ya ke yi "jawahirul ma'ani Bible ne na ƴan dariƙa..." kawai dai su na aiki ne da wancan fomular ta "the enemy of your enemy is your friend" (ma'ana maƙiyin maƙiyan ka to abokin ka ne". sabida haka wasu ƴan Ɗariƙu su ke ganin dira a kan ahlussunnah to nasu ne shi, sun manta cewa ya na yaƙar sunnonin Annabin da kullum su ke da'awar ƙaunar sa da soyayyar sa ne, amma shi kuma be da wani aikin yi sai ƙaryata wannan Annabin amma kuma duk da haka sabida wancan ka'idar sai suka ɗauka ai na su ne tare da cewa ya fi yaƙar su fiye da ahlussunnah ma. #foryou #viral #creatorsearchinsights

Bature-MS
Bature-MS
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 28 October 2026 19:21:50 GMT
3460
200
10
10

Music

Download

Comments

aliyu.muhd.kudi
Aliyu Muhd Kudi :
salamu alaikum MashaAllah Allahu Akbar
2026-10-29 07:50:44
1
mohammed11sir1
Sir. Mohammed :
Babu wani mutum da aka taba yi mai suna Masussuka, karya ce kawai , rigima ce kawai. Idan kuma ba haka ba, kawo ayar!👌
2026-10-28 21:08:25
1
halimaissa07
Hailmaحليمه عيسىv :
2026-10-29 04:01:16
1
annoorbeker14
A BEKER :
yaudau kafadi gaskiya
2026-10-29 07:34:28
0
lompo1111
djibo Lompo :
2026-10-29 08:09:13
0
lawaliahmad2
lawali ahmad :
Wlh duk Wanda yazomaka da gaskiyar da ke hade da karya ya nada wahalar fahimta ta Sai Wanda Allah yaso zasufahinta Kuma duk kuskuren da ka dauka abune Mai kyau yana wahalar kafahimci wannan Abu baida kyau anan Ina rokon Allah ya bamu ilimi akan Sunnah annabi s a w
2026-10-29 08:23:29
0
issa3355025558018
issa :
🥰🥰🥰
2026-10-29 07:22:58
0
maman.humaira165
Maman Humaira :
🥰🥰🥰🥰
2026-10-28 23:17:58
0
laujee_5
Laujee_1 :
❤️❤️❤️
2026-10-29 09:39:24
0
To see more videos from user @bature_ms, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About