Wllh lokacinda zaka gansu irinsu an tsayar dasu a bakin wuta zasuyi danasani suna cewa kaico daman mun kasance cikin masu Imani Allah kar kasa muzama cikin masu yin danasani a lokacinda bamu da damar gyara ayyukanmu
2026-10-28 20:48:00
53
social ustaz :
Permission to recreate shugaba
2026-10-28 21:23:27
37
Sir-Bashir Bello :
No drama no fake friends private life small circle👀👀
2026-10-28 20:25:47
1
jamil siraj :
kumà wallahí yanzú yañaçíke ñadama mara Amfañi
2026-10-28 19:58:02
13
Ibraheem jameel Umar :
Cikin wacce surah please 🙏
2026-10-28 21:57:49
5
Dr.AbubakarLawal :
Allah ya gafartawa mal Mutumin kirki Allah ya karbi ayyukan sa na alkhairi ya barshi da masoyin shi Manzon Allah da Qur'ani Ameen.
2026-10-29 18:54:02
3
ãbbâñ ,,,,,,,, :
Allah yasa wa,inda ya batar Su gane gsky shi kuma ayoyin nan daka karanta ya sheikh kamar dan shi aka saukar dasu kuma wannan raddi ne mai zafi amma matsalan yawan chin Su bazasu fahimta inda ka dosa ba Allah yasa mu daceh
2026-10-29 20:08:13
0
Sadam Bishir :
Allah mungode maka da hukunta wuta da Alajanna ba a hannun mutum take ba
2026-10-30 06:11:20
1
Khažad dûm :
ji karatu malam , golden sound , iya karatu sai ahlissunnah
2026-10-28 21:09:08
6
Lawal stitches✂️💯🧵 :
Allah ya jikan Mallam
2026-10-29 08:59:21
0
Raboo :
Kuma wallahi allah bazai dawo dashiba har abada
2026-10-28 21:18:58
6
albagawe001 :
masha'allh, massage ya esa enda yakamata
2026-10-28 20:25:11
5
UMARTELAJEGA :
Allah ya Kara Baka Kariya DA lafiya Mai Amfani
2026-10-29 22:20:31
1
Dawud@Dan Innah :
Ba kowa bane zai fahimci abin da kake karantawa ya Sheikhana
Allah ya Qara daraja
2026-10-28 19:46:01
4
@Shaddad_Baggi :
Abincin Ruhi
2026-10-28 19:40:19
2
Aliyu Danlami Nuhu :
😭😭😭 khuzhuhu fa ghulluh. ...............
2026-10-29 10:40:42
1
user7868231967592 :
allh yace قل يا عبادي الذين أسرفوا على أنفسهم لا تقنطوا من رحمة الله إن الله يغفر الذنوب جميعا
2026-10-28 23:27:14
1
user7868231967592 :
allh yacemana ورحمتي وسعت كلّشيء sbd hk muna kyautatamasa zato allh yamasa rahma
2026-10-28 23:24:49
1
Sabitu Dan Arammah :
ministan yan maula
2026-10-29 09:32:51
0
Abu Farhan :
wlh minster kana basu wuta fa
2026-10-30 13:01:10
0
أبو أحمد :
nifa ina zargin inyas
2026-10-30 00:53:57
0
Ahmad Hussaini :
Wallahi kabiyani
2026-10-30 10:04:53
0
Anas Dan gomna :
jayyid
2026-10-30 07:26:00
0
To see more videos from user @ministan.musabaqa, please go to the Tikwm
homepage.