Wallahi Hakane brother na yana Kuwait 🇰🇼 kuma Wallahi yana samun alkhairi
2026-10-28 23:29:18
17
سعادة🇳🇬🌹🥰 :
yau na hadu da me hankali
2026-10-28 23:26:02
5
Mr💞💕💞💕V :
wannan gaskiyya ne ogah wahalar da ake sha a Nigeria 🇳🇬 wlh ba'a mgn duk qarya sukeyi
2026-10-29 06:54:57
5
Action :
Salam Oga Dan Allah ka bani number inason na tura maka kudi na siya Takalmi a Al Khamis Shoes 👞 din nan na bayanka a Oman. Zan biya Kudin Labour ka turamun a Saudiyya. Nagode Sir
2026-11-04 07:22:53
1
Tander :
Ina san zuwa amma banida hanya I need your help bro
2026-11-22 15:50:17
1
🌿⚫️ƊÃŊ ŸÃĶÙṚÚŦÜ🌳 :
2026-11-23 08:27:53
1
AHMED__NE☠️💀 :
gaskiya ne wanan bro 👍
2026-11-01 21:02:48
1
Aboubacar gentleman :
gaskiya neh wannan
2026-10-29 15:12:03
1
Usman Nuramusa :
wnnn gskyn wllhi kam
2026-10-29 16:33:00
1
αввα ∂αтα🔞 :
Fada musu gaskiya kuwa
2026-10-30 11:45:22
1
Ahmad rewire🇳🇬🇴🇲 :
Wannan gaskiyane bro
2026-11-01 08:31:00
1
danmamayusuf :
gaske yane
2026-10-30 23:05:39
1
Antin yara oman🇳🇬🇴🇲 :
hhhhhmmm
2026-11-01 06:47:05
1
ADAMS COLLECTIONS :
wannan gaskiya neh oga Allah yasa mudace
2026-11-11 07:55:30
1
usman umar :
dan allah kayimin hanya mana
2026-11-14 22:54:12
1
usman dangaskee@ :
haka ne fah
2026-11-06 16:42:33
1
abdulkarim :
bro Allah ya saka
2026-10-30 19:14:17
1
千卂尺ㄩҜҜ🪖🏜 :
Wlh brother
2026-11-05 18:26:18
1
ᴀʙʙᴀɴ ᴍᴀᴀʟᴀɴ 🇳🇬🇳🇪🇩🇿🇴🇲 :
Gaskiya Ne Wannan
2026-11-06 09:02:51
1
Aisha Muhammad :
ka taimaka ka dakko ni nagaji da baba tinubu
2026-10-29 06:57:30
4
ShAtTiMa :
ina yin ka wlh
2026-10-29 12:43:06
1
HAUWA☺️ :
gaskiya ka taimaka kamin hanyar zuwa
2026-10-29 13:39:24
1
m_b_k :
Wlh ban taba dana sanin baro Nigeria ba
2026-11-04 15:34:52
4
AbubakarMalami :
inaso inzu
2026-10-30 20:19:18
1
To see more videos from user @mkalaljr, please go to the Tikwm
homepage.