Daya daga cikin dalilin da yawa banso ana hada biki wlh 🥺
2026-10-28 21:46:14
398
༆🌸•𝐁𝐈𝐋𝐋𝐈𝐄•🌸༆ :
Deeno harda guzirin flower bouquet dinshi❤️😹
2026-10-28 21:17:28
133
Mudeex :
she got a hug instead of flower🥳🥳🎉🎉🥰
2026-10-28 21:44:14
446
💕BAHIJJA maisinga 💕 :
Deeno wannan hadin fadane wlh[Innocent]
2026-10-28 21:38:02
18
Skprettyshop01🛍️🛒 ⫷⭕❥⫸ :
9000 kacal 4in1 gift box 🥰🥰
2026-10-29 09:51:26
0
zee Omar :
Kai yanaga ka taho hannu rabbana ?
2026-10-28 21:20:03
294
Scent Heaven By Zakiyya :
scent Heaven by Zakiyya ❤️
2026-10-29 12:00:02
0
Ummy oro🦋❤️ :
Deeno huska biyu gareka ko amaimakon kasa ayi biyu
2026-10-28 21:46:26
64
amsybaby0 :
Amma nan bawajan bada plower bane
2026-10-28 21:45:37
84
HRH👑 :
The fact that the bride without flowers got a hug🥹🥹
2026-10-28 21:36:21
107
❤️🩹حفصة سعيد ابوبكر❤️🩹 :
gsky na yadda kowa daidai dashi yake aura💯
aysha da angon ta a nitse suke wllhy
2026-10-28 21:37:10
38
Soba photographie :
Sunana SOBA PHOTOGRAPHE
2026-10-29 08:11:17
0
ISUHUU😎 :
Diyan fisrt corner
2026-10-29 08:07:35
0
Queen Daurama❤️👸🏻 :
Wlh shima angon Aisha baiji dadi ba idan ka lura da face dinsa, ae kamata Yy Kai Deeno kafada masa cewa idan zaku shigo kutaho masu da flowers sbd Allah fa, wlh yabani tausayi🥹
2026-10-29 10:14:02
9
bayyu's collection :
Ya Mika mata hannu sunyi musabaha sannan ya rungumeta Masha Allah 🫶💕💃💃💃💃💃
2026-10-29 08:28:39
8
MMS 😍treats nd bites ❤️🩹❤️ :
Mai milky donuts 🍩 nazo
2026-10-29 04:15:03
0
𓆩𝓗𝓪𝓷𝓲𝓻𝓪𝔂'𝓼 𝓰𝓵𝓪𝓶𓆪 :
Da nice sai ka koma ka kawo min wani romantic abu😭