@mabbaperfumesandincense: Special popcorn 🍿 #mabbaperfumeincense #popcorn #discipline #alhamdullilah #perfumeplug

M ABBA PERFUMES AND INCENSE
M ABBA PERFUMES AND INCENSE
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 28 October 2026 21:12:12 GMT
78002
6938
326
89

Music

Download

Comments

sile8565
sile :
Dan Allah karku rabata da kunyarta Dan wallh tana dauke da abu mai tasada
2026-10-29 04:56:04
142
ridwanaliyu23
RIDWAN ALIYU :
nasiya 100k
2026-10-29 11:37:28
0
binsani7
Bin-Sani✊🔐💯 :
Ana bude robar naji qanshin popcorn
2026-10-29 12:45:02
0
zaiduuisah
zaidu U Isah :
futsari takeji
2026-10-29 11:37:43
0
.ahmad2455
Abubakarahmad30 :
Ni naga matar aure ma Anan me popcon din nakeso da gaske
2026-10-29 00:45:30
54
abba5312
ABBA🥰 :
Yarinya mai tarbiya Allah ya albarkaci rayuwar ta 🥰
2026-10-29 01:21:27
42
thegreat1400
THE GREAT USMERN :
Pls Protect her at all cost
2026-10-29 11:38:29
0
kanuri27zender
𓅃𝐃𝐀𝐌𝐀𝐆𝐀𝐑𝐀𝐌.Niger 🩸√ :
wlh har tausayi take bani Allah ya ba da kasuwanci mai albarka amin
2026-10-29 17:35:14
1
naplana_popcorn
NAPLANA POPCORN 🍿 :
200k nake koyarwa, Kizo na kara mk haske a kyauta ✌️
2026-10-29 10:53:11
12
princeibrahimsada
Machika :
zansaya
2026-10-29 11:42:12
0
americangeographerclothn
Aliyu Halilu Muhammad :
Location
2026-10-29 08:06:58
0
mahmoodbello379
Mbd :
wannan yarinyar Allah yasa albarka cikin hatkokinta, kuma duk abinda zaizama mata fitina duniya da lahira Allah ya nisanta ta dashi.
2026-10-29 14:02:03
3
abbahimma6
abbahimma💰 :
Mata fah barayi ne fah 😂😂komai nasu sama da dubu daya suke siyarwa
2026-10-29 07:46:27
9
rough_g0
Rough Guy ☑ :
Ina nesa. A bani account in siya gida uku a ba wa yara
2026-10-29 13:50:06
1
isahgmb8
ISAH KUMO :
gaskiya wannan Allah yayiwa iyayenta albarka wlh sunyi kokari wajen tarbiya
2026-10-29 12:56:41
3
a.b.k.s.fulani.boy
A.B.K.YLW :
wlh har naji kaunarta azuciyata my boss abani izini naturo magabatana na aureta please
2026-10-29 09:36:04
1
adamu6090
Adamu6090 :
Dan girman allah kadaina yimata video
2026-10-29 08:39:40
2
umar.funtua.veils
UMAR VEILS _ FUNTUA :
Allah yabada saa
2026-10-29 05:29:33
4
jabun196
Boy_-_Alone :
Yarinyar dai wife material ce ga ta kyakyawa
2026-10-29 02:09:29
0
sarkin.kano
ADO.BAYARO :
Dan Allah ina son guda gima
2026-10-29 10:27:29
0
faruq6914
Umar Faruq :
Allahumma barek ga kasuwa ga kunya Allah ya tsare mana mutuncinmu dana zuri'anmu
2026-10-29 09:14:39
4
sabiualisabiu
sani :
bana Nigeria dasaina siya wlh Allah ubangiji yayi mata jagora
2026-10-28 23:30:36
0
ibrahimahmedlawal
Ibrahim Ahmed Lawal :
Ina sonta
2026-10-29 09:00:20
0
sulemana6973
SULEMANA :
wanan ko mayace🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰 ay sai nasota🥰🥰🥰🥰
2026-10-29 02:56:11
0
itzabdulmusa2
abdul musa kano :
1k Amman daga aljannah aka taho dashi ko?
2026-10-29 02:54:48
3
To see more videos from user @mabbaperfumesandincense, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About