@saslautaisolicitors: Idan wani yana bunka bashi ka abinda yakamata kayi me makon kayi iya Allah ya isa. S.A Salisu, Esq✍️ For: SAS Laitai Solicitors [email protected] #creatorsearchinsights #lawyer #foryoupage #viral #arewa__tiktok
Wlh babban abunda muke facing a business namu shine wasu chin amana suke yimala bayan mun yerda dasu mun Jin tausayinsu mun basu Kaya suje Su sayar Su dauki riba su dawor da uwar kudi, Amma sai dai muji sunyi converting na kudin zuwa wani waje
2026-10-29 06:37:53
1
yahayaidris995 :
to idan wanda ake bi kudi ya yarda ana binshi ba musu idan ya nemi kwana 10 ko sati daya ze biya fa ana iya yin sabon agreement ko kuwa dai daure shi za ayi se yan uwan shi sun biya
2026-10-29 16:51:07
1
ŐĞÄ👑ÁÝÛBÄĤĀƯṢ̌Ā ZALLA🇳🇬🇳🇪 :
toh fa[Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-29 10:06:58
1
abdull :
Ok toh lokacin amsar kudina yayi kenan
2026-10-29 00:19:13
0
muhammad abba danjuma :
ko voice note ba
2026-10-29 16:21:35
0
Sadiq Muhammad325 :
Masha Allah Allah yakara daukaka amen
2026-10-29 09:59:09
0
KAIRU_JUNIOR :
Okay tyy barrister
2026-10-28 21:24:19
1
DON77 :
dole nafara bibiyar wadanda nakebi bashi
2026-10-29 01:54:10
0
musa sokoto♥️🇳🇬🌹✅ :
hakanne oga
2026-10-29 00:28:59
1
ABBA GUYSON 01 :
mashallahu
2026-10-29 19:22:30
0
MUSA ABDULAZZEEZ :
jazakallahu bi khair
2026-11-04 08:39:09
0
Sadiq Muhammad325 :
nagode sosai Allah yakara hazaka da irin wayarmana dakai da kakeyi
2026-10-31 19:50:27
0
ABU _ HAMZA👨💻👨💻🔭🔭🔭 :
NI DAMUWA TA MU SHIGA ALJANNANH
2026-10-29 05:10:40
0
Muhseen Muhammad sani❤️ :
Mungode barrister nima ina bin wani kudi Nayi Nayi yaki ya biya
2026-11-01 18:01:26
0
SDK UNIQUE FURNITURE :
Pls Dm
2026-11-04 14:19:46
0
shettima :
dan allah barr.
a wata university kayi karatu
2026-10-29 06:07:59
0
Ahmad SDK :
wlh nima koh sati daya ba ayba wani ana. tiktok din ya dan fareni 52k kudin waya natura masa yaki kuran wayar kuma abin haushi ba haushe ne a legos yake
2026-10-28 21:25:34
0
𝐊𝐔𝐌𝐒𝐄𝐄_𝐏𝐇𝐎𝐍𝐄𝐒 :
Kumsee phones gabanku
2026-10-30 06:08:53
0
abbahimma💰 :
Wlh yanamin kamada yaro karami, kaifa 😂😂
2026-10-29 16:01:25
0
To see more videos from user @saslautaisolicitors, please go to the Tikwm
homepage.