Mudai yan Nigeria bamutaba haduwa da buhari na arziki ba
2026-10-29 10:18:42
23
maths :
nifa sai yanxu nake fahimtar masusuka wlh
2026-10-29 09:09:56
37
sha'aban dk :
Allah hu Akbar
Allah sarki shiek Ibrahim yahayya masusuka Allah yakai haske qabarinka
2026-10-29 07:40:41
21
b.m.z😇 :
qur ani zallah
2026-10-29 11:14:27
0
IS,HAQ ✅️ :
mufa matsalar mu dashi karyata tambayar qabari da karyata shaha da dayi amma yanzu zai sani akwai ko babu
2026-10-29 09:16:44
3
Sk🫅gida Oman 🇴🇲🇳🇬 :
wlh kuma hakane
2026-10-29 13:50:34
1
chaibatulhamd :
innalillahi wa Inna ilaihi rajiun 😭😭😭 an zalunce Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama
an zalunce addini
an zalunce Allah
2026-10-29 09:00:52
6
Auwwaty :
Mudai wlh An zaluncemu tun bamusan kammu ba muke fita neman ili ashe dik san rai kwai ske koya mana
2026-10-29 09:12:15
13
abba ck :
Kowa saiya dagganawa zuwa ga annabi sbd yasamu shiga karya da gaky ai kammage ya waye munajin maganar da badadi wlh munsa ba annabi ne yafada ba karya akai masa ba bukhari ba ko anas ne indai ba girmamawa bace maganar wlh bazamu yarda ba wanda baya ganin girman annabi shine wanda zai yarda
2026-10-29 12:13:58
2
Muhammad :
mu masu Qaramim ilmi muna cikin tashin hankali
Allah ka ku6utar damu
2026-10-29 11:11:28
3
Abdul Ra'uf yahaya :
gaskiya dai tana fito wa
2026-10-29 08:01:54
10
🇳🇬Kamal.Muhmd.Inuwa🇳🇬 :
dan Allah ya sunan wannan malamin wallahi ina yawan jin karatunsa amma bansanshi,ba
2026-10-29 12:47:22
0
JAGORAN BOYE :
Allah yayi muku gafara….
2026-10-29 09:28:08
1
Itz Auwal M Adam :
wannanfa itace gskyar mgna
2026-10-29 11:01:49
1
AMBFOOTY :
ka saka full din mgn ba abunda da yake nufi kenan ba
2026-10-29 10:45:26
0
Gamfuz :
Allah Kasa Mudace Duniya Da Lahira !!!
2026-10-29 10:05:05
1
Shamsuddeen Ibrahim :
sai ynx ne kuka sanda haka knn?
2026-10-29 09:07:24
2
laba mansur :
gaskiya saita bayyana
2026-10-29 09:56:17
1
adamu salisu :
Allah sarki Malam yafadi gaskiya an kasheshi
2026-10-29 09:01:02
1
musmar.shareef :
s a w
2026-10-29 08:39:15
1
Optimiste9777 :
him
2026-10-29 07:52:42
1
KINGFARA NIG LTD transport :
Gaskiya ne
2026-10-29 13:04:26
0
kawu Mai saje002 :
Abin tambayan anan shin dama akwai wani maganar da tafi na Allah
2026-10-29 12:59:27
0
MUKTAR_MICHAEL :
Allah shi debewa bahari Albarka da musulimu
2026-10-29 13:57:52
0
To see more videos from user @bashir.maidaura1, please go to the Tikwm
homepage.